02/03/2024
Ko yau ko gobe aka fito filin zabe Abba zan zaba, ina kyautata maso zato, mutumin kirki ne a iya sani na. Masu tunanin gwamna ya rasa magoya baya ku sake tunani, babu soyayya ta gaskiya kamar ka fadawa wanda kake so gaskiya. Allah ya karbi aikin gwamna da yayi da kyakkyawar niyya ya yafe masa kusakuren sa.