27/05/2026
🌙 Eid Mubarak ✨🤲
Muna yi muku fatan alheri, zaman lafiya, da albarka a wannan rana ta Eid 🙏
Allah Ya karɓi ibadunmu da addu’o’inmu baki ɗaya.
Ku yi shagali cikin kyau da kayan Maitangaran Textile 🧵💯
Original fabrics masu inganci da salo na musamman 🔥
📩 Ku turo mana da sako domin yin order
👍 Ku yi Following na shafinmu
💬 Ku yi Comment da “Eid Mubarak”
🔁 Ku yi Sharing ga yan uwa da abokan arziki
Ali Nuhu Mohammed Rahama Sadau