A.b.u Clothing

Directions Contact the business

A.b.u Clothing Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.b.u Clothing, Clothing (Brand), Tudun Maliki, Masallacin Murtala Junction, off zoo road Kano state. �, Kano.

WHERE PERFECT FITS MEET TIMELESS STYLE
FABRICS SELLER
TAILORING SERVICES🧵
READY-TO-WEAR
WE DELIVER NATIONWIDE🇳🇬
📍No. 04 Tudun Maliki Masallacin Murtala junction, Kano State.🇳🇬

Ina zaune a office kawai naji kira sai na ɗaga muka gaisa, sai mutumin yake cemin a.b.u clothing ne? Nace masa eh shine,...
23/09/2026

Ina zaune a office kawai naji kira sai na ɗaga muka gaisa, sai mutumin yake cemin a.b.u clothing ne? Nace masa eh shine, sai ya ce yana son ɗinkin morocco amman a shadda light blue yake so, nace wannan ba matsala, nan da nan muka buga muka kwashe ya turo harkokin sukai landing a opay.

Bayan angama gogewa ɗazu na tura masa hoton kayan yayi godiya kuma ya yaba da aikin tun kafin su ƙarasa wajen sa.

Yanzu dai kaya suna can kan hanyar zuwa Birnin Katsina.

Muna godiya katsinawan dikko👏🙏

Ga mai buƙatar irin wannan ko wani nau'in ɗinkin maza ko ready-made kala-kala, zai iya tuntuɓar mu ta wannan lamba.

📲📞☎️ 09038259882

Kamfanin A.b.u Clothing

Shop No. 04 Tudun Maliki Masallacin Murtala junction, close to main gate, Kano state

Wannan yadin sunan sa AMBASSADOR  Dan Kasar SWITZERLAND ya sha kyau sosai, dubi yadda ya ɗinku sai ma kasa ka a jikin ka...
21/09/2026

Wannan yadin sunan sa AMBASSADOR Dan Kasar SWITZERLAND ya sha kyau sosai, dubi yadda ya ɗinku sai ma kasa ka a jikin ka.

Kudin yadin da ɗinkin 40K kacal👌👌👌

Ku kira 09038259882 don sanun naku.

Aikin Morocco Made in kano Nigeria 🇳🇬 A.b.u Clothing su ka ɗauki nauyin kawo muku wannan talla🧵🧵🧵Akwai ɗinkakkun kaya ma...
20/09/2026

Aikin Morocco

Made in kano Nigeria 🇳🇬

A.b.u Clothing su ka ɗauki nauyin kawo muku wannan talla🧵🧵🧵

Akwai ɗinkakkun kaya masu kyau da inganci a wannan kamfani namu☑️☑️☑️

19/09/2026
18/09/2026

At abu clothing, we focus on quality fabric and design 🧵🧵🧵

✂️✂️🪡

Golden brown monogram Design Available for sale🧵🧵🧵🧵A.b.u ClothingAbubakar Nafiu Ahmad
18/09/2026

Golden brown monogram Design

Available for sale🧵🧵🧵🧵

A.b.u Clothing
Abubakar Nafiu Ahmad

Monogram design 🧵Ash fabric🧵Price: 28,000☑️📍Location: Tudun maliki Masallacin Murtala junction, Kano State 🇳🇬WhatsApp: h...
17/09/2026

Monogram design 🧵

Ash fabric🧵

Price: 28,000☑️

📍Location: Tudun maliki Masallacin Murtala junction, Kano State 🇳🇬

WhatsApp: https://wa.me/message/XKCE6DKPN5IAE1

📞☎️09038259882

Address

Tudun Maliki, Masallacin Murtala Junction, Off Zoo Road Kano State. �
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.b.u Clothing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.b.u Clothing:

Shortcuts

Share