Husaini Muhammad Sani

Husaini Muhammad Sani Humanity First

06/12/2023

Wallahil azeem duk girman malami a kasar nan ya kalle Ni yace min wai zanga-zanga haramun ce a Muslunci sai na zaro ashar me ɗimi na narka ma shege. Yan ku*mar uba, sh*gu ɗebabbu ƴan ci da addini, marasa daraja, bambaɗawan masu mulki kawai. Sanda suke baku kuɗi kuna musu kamfen ba zuwa kuke kuna cewa mutane siyasar ma ta fi salla ba!. Sai yanzu ne neman hakkinsu a wajensu ya zama haramun!? In da ace Muslunci yadda mutanen nan suke siffantashi ne da wallahi masu hankali basuyi shi ba sam.

12/10/2023

Ana can ana ta kashe yan uwanmu Musulmi a Palastinu amma babban topic da ake tattaunawa a Arewa shine "shafi mulera" Allah ya sawwaƙa muku Arewawa.

Saidai ka mutu da baƙin ciki. Nasir El-Rufai
02/10/2023

Saidai ka mutu da baƙin ciki. Nasir El-Rufai

Two faces intermingled with each other, both in appearance and effort.  🥴🙄😂
22/09/2023

Two faces intermingled with each other, both in appearance and effort. 🥴🙄😂

Musu da Jayayya Bashi da Wani Amfani Sai yanzu na ƙara tabbatar da haka, Alaji kawai ka kyale kowa kayi fahimtarka ko da...
21/09/2023

Musu da Jayayya Bashi da Wani Amfani

Sai yanzu na ƙara tabbatar da haka, Alaji kawai ka kyale kowa kayi fahimtarka ko da ta saɓa da ta mafi yawan mutane, karka wani damu kanka akan wai sai mutane sun fahimce ka ta dole (musu ko jayayya), saboda na fahimci a lokacin da ake musun ko jayayyar delusion gaba ki ɗaya rufewa mutune ido yake, yazama basa kallon komai a dai-dai sai a kan abinda suke musun cewa shine dai-dai. Abinda ƙaramin yaro zai fahimta sai kaga mutum ya kasa fahimta. InshaAllah daga yanzu zanyi ƙoƙarin nesanta kaina daga dukkanin musu ko jayayya.

Wannan ba shi ke nuni da cewa ba zan kare fahimta ta da gamsasshen dalili ba in ta saɓa da ta wasu, kuma ba wai na ce lalle sai ka gamsu da dalilai na ba faƙat.

Daga Shafin Shareef Haji Bahador Ba fa zabe ne muke da matsala da shi ba. Tsarin ne gaba ɗayanshi. Ko an baka abinda kak...
21/09/2023

Daga Shafin Shareef Haji Bahador

Ba fa zabe ne muke da matsala da shi ba. Tsarin ne gaba ɗayanshi. Ko an baka abinda kake so, a kan wani tsari abinda kake so ɗin yake aiki? Sannan a ƙarƙashin tsarin da muke hankoron kafawar ma akwai zaben ai. In abin a cimma kafa tsarin ne a yau, sai ya zama da irin wannan salon mai k**a da izgili muka fahimtar da mutane tsarin, toh in aka yi zaɓe a cikin tsarin, wasu za su iya zuwa su yi izgili da tsarin su ce gashi an ce Musulunci amma an yi maguɗin zaɓe.

Misali a zaben shekarar 2009 a Iran, bayan Ahmadi Najad ya samu nasara a kan ɗan takarar waɗanda basu da ra'ayin juyin Musulunci wato Mir Husaini Musawi, sai ƴan dimokuraɗiyya (Yammacin duniya) s**a ingizo mutane cewar ai maguɗin zaɓe aka yi musu, har aka kusa ƙona Iran. Ka ga in dai izgili muka dinga yi, har mutane s**a saduda cewar a gwada tsarin da muke ta damunsu a kai, wato ba s**a fahimci haƙiƙanin yadda tsarin yake ba a asalinsa, toh muna da sauran matsala kenan a ƙasa.

Ko da Sayyid (H) yake cewa ba kuri'a bace za ta sauya ƙasa, ya na yin ƙarin bayanin tsari sosai, da yadda tsarin zai yi maganin abinda ya sa ake ganin kuri'a ce za ta kawo canji a halin da muke a ciki a ƙasar nan, musamman da yake kullum dagulewa lamarin yake ƙara yi, ko da kuwa ka yi zaɓe, an baka abinda ka zaɓa ɗin. Abinda ya k**ata, mu kam mu tsaya tsaf mu fahimci tsarin da ake mana magana a kanshi, sannan mu yi aiki da hanya mafi kyau wajen isar da sakonmu ga al'ummar da muke cikinta.

Gashua

28/08/2023

It may happen that u ask Allah for something and He doesn't give it to u in order to provide u with something of better quality.
~Aliy Abu-Turab (a.s)

27/08/2023

Lacking forgiveness is the worst deficiencies and hastening in vengeance is among the greatest sins.
~Aliy Abu-Turab

26/08/2023

كل دعاء يدعى الله عز و جل به محجوب عن السماء حتىٰ يصلي على محمد وال محمد.
Daga Imam Sādiq (a.s)
Dukkan addu'ar da aka roqi Allah Ta'ala tana tsayawa a sammai har sai anyi salati bisa Muhammad da Alayen sa (a.s)

24/08/2023

Mu a wajen mu Imam Hassan (a.s) Assibɗiy yafi Imam Husaini (a.s) daraja, maƙiya nayi mana ƙage iri-iri a kanshi domin wai ya bawa Mu'awiyah mulki bayan da yayi iƙirarin saidai a ƙarar da duk musulmi in bai sallama masa mulki ba. Mu a wajenmu koda ace Imam Husaini (a.s) ne ya samu kanshi a matakin da Imam Hassan a.s ya sami kanshi to ba makawa da shima zai baiwa Mu'awiyah dan Abi Sufyan mulkin duniyar ne, Imam Hassan jarumi ne da ma'anar jarumi, ya jure bala'oi daga maƙiya na ciki da waje.

A rana me k**ar ta yau ne yayi shahada bayan guba da Banu Umayyah s**a shayar dashi ta hannun matar shi Ja'adah (L). Mu aje salati ga ruhinsa tsattsarka.
اللهم صلي على محمد وال محمد

اللهم صلي على محمد وال محمد⁦❤️⁩
23/08/2023

اللهم صلي على محمد وال محمد⁦❤️⁩

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Husaini Muhammad Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share