SIrrin RIke GIda

SIrrin RIke GIda Mallama | Manazarciya | Matar Aure

Yadda Zaka Gane Level Dinka A Catizen!Da farko bayan ka buɗe Bot ɗin, Sai ka duba a gefen Dama akwai wajen da aka rubuta...
10/09/2024

Yadda Zaka Gane Level Dinka A Catizen!

Da farko bayan ka buɗe Bot ɗin, Sai ka duba a gefen Dama akwai wajen da aka rubuta Report, Ka shiga, Sannan ka cigaba da taɓa Next duk wani information naka akansa zaka gani.

Amma....
Hanya mafi sauƙin fahimtar level dinka shine, duba lambar Cats ɗinka, wacce tafi kowacce babbar lamba to ita ce Level dinka.

Misali idan Magenka tana da Lamba ta 10 kuma ita ce babbar Lamba a cikin magunanka ita ce Level ɗinka.

Har yanzu baku makara da yinsa ba, duk da yake 20th September Zasu yi Listing ba mamaki Exchangers su baku Bonus mai tsoka k**ar yadda Binance ta raba 10-20 $Dogs.

Ga Link Ga Masu Son Farawa 👇👇👇

https://t.me/catizenbot/gameapp?startapp=r_3132_9876051

SHAWARWARI GA MATA ZAURAWA WADANDA SUKE SHIGA YANAYI NA FUSHI DA KUNCI RAYUWAYana daga cikin tambayoyin da s**a yawaita ...
06/09/2024

SHAWARWARI GA MATA ZAURAWA WADANDA SUKE SHIGA YANAYI NA FUSHI DA KUNCI RAYUWA

Yana daga cikin tambayoyin da s**a yawaita daga bakin yan'uwa mata zaurawa, cewa suna yawan shiga yanayi na fushi haka kawai su rika jin haushin kan su ko waninsu. Babbar damuwar ita ce rashin Miji. Saboda haka, ga shawarwari waɗanda za su rage radadin fushin:

1. Ki sani cewa, duk abin da ya faru da ke haka Allah Ta'ala ya tsara shi babu yadda za a yi ki canja. Haka kuma kowa da irin jarabawar da Allah Ta'ala yake masa a rayuwarsa.

2. Ki dage da yawaita ayyuka na ibada waɗanda za su kara miki kusanci ga Allah Subhanahuwa Ta'ala, tare da yawaita addu'a Allah ya kawo miki miji nagari mai tsoron Allah.

3. Ki yi kokarin samun wata sana'a da za ki rika yi kafin Allah Ta'ala ya kawo miki wani mijin da za ki aura. Kar ki raina wata sana'a in har za ta rufa miki asiri ki tsare mutumcin kan ki.

4. Ki yi kokari a koda yaushe ki rika zama cikin mutane. Kar ki yadda ki rika kebewa ke kadai, hakan zai taimaka kwarai wurin rage miki yawan fushi da shiga damuwa.

Ubangiji nake roko ya azurta matanmu da mazaje masu tsoron Allah, su ma mazan ya azurta su da mata masu tsoron Allah. Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jikan Ummu Ja'afar da rahama, ya gafarta mata, ya sa Aljanna Alfirdausi ce makomarta. Allah ya kyautatatamu karshenmu.

✍️ Yusuf Lawal Yusuf

KAYAN ABINCHI/DA SUKE QARA LAFIYA,HANA WARI DA MAGANCE VAGINAL DRYNESSIrin kalar abinchi ko abun da mutum ke amfani dasu...
06/09/2024

KAYAN ABINCHI/DA SUKE QARA LAFIYA,HANA WARI DA MAGANCE VAGINAL DRYNESS

Irin kalar abinchi ko abun da mutum ke amfani dasu suna bada muhimmiyar gudunmawa wurin yanayin yadda jiki yake ake.

Wasu cikin abinchikan na dauke da sinadaran taimakawa qwayoyin hallitu da ake samu a jikin mace (va**na) da ake kira normal flora, wasu kuma suna qunshe da ruwa cikin su sosai wanda yake magance matsalar bushewa,wasu kuma s**an taimaka wurin canja yanayin qamshin da yake fita daga jiki da mak**antansu.

Cikinsu akwai :-

-Ruwa

-Yogurt

-Kankana

-Lemon zaqi

-Abarba

-Korayen ganye

-Kubewa

-Almond

-Cucumber

-Kiwi

-Strawberry

-Dankalin hausa

-Cranberry

-Apple

-Koren tattasai

-Na'ah-na'ah

-Mangoro

-Rake

-Cinnamon

-Da sauran su

Amb(Nr)Sumayya Ibrahim Sa'ad
RN,RM,PND...

MENENE CUTAR SUGA (DIABETES) ??? GabatarwaJikin 'dan adam na bukatar wani irin nau'in sinadarin suga (glucose) dake ciki...
04/09/2024

MENENE CUTAR SUGA (DIABETES) ???



Gabatarwa

Jikin 'dan adam na bukatar wani irin nau'in sinadarin suga (glucose) dake cikin jini domin aiwatar da wasu daga cikin manya-manyan ayyukan da s**a shafi lafiyar jikin. Suga (glucose) na bayarda kuzari (energy) ga jikin 'dan adam wanda ake bukata wajen narkarda abinci da kuma rayuwar 'kananan halittun da s**a tattaru yawa s**ayi ginin jikin 'dan adam ko halittarsa tamkar bululluka [tubali] (cells). Wannan sugan 'glucose' shine mak**ashin dake bawa jikin 'dan adam kuzari domin rayuwa. Kuma ana samun sa ne daga abincin da muke ci - wato nau'in abinci mai samarda kuzari (carbohydrate), k**ar irinsu gero, dawa, masara ,shinkafa da sauransu. kwakwalwa (brain), ko hanyoyin sadarwar kwakwalwa a jiki (nerves) da kuma wasu jajayen halittun jini ( developing red blood cells) , duk kaninsu suna amfani da wannan mak**ashi (glucose) domin samun rayuwa.
Ciwon-suga (diabetes) cutace wadda suga (glucose) dake cikin jini yake haurawa sama - wato suga yayi yawa a cikin jini. Yawansa nada illa ga lafiya. Dalilin yawansa na faruwa ne sabili da jikin mutum baya samarda da wani sinadarin kemical mai suna 'insulin'
( = type 1 diabetes) , ko jikin ne baya amfani da 'insulin' yadda ake so, ko kuma ma jikin baya samar da 'insulin' da kyau [wato isasshe] ( = type 2 diabetes). Idan har babu 'insulin' tofa sugan 'glucose' zai cigaba da taruwa da yawa cikin jini har yayi illa ga lafiya. Sinadarin 'insulin' (a hormone), wata tsokace ajikin dan adam take samar dashi (pancreas).
Amfanin sinadarin 'insulin' shine daukar sugan 'glucose' dake cikin jinin zuwa cikin 'kananan halittun da s**a gina jikin 'dan adam (cells) domin samun kuzari gare su da cigaban rayuwa. Idan babu 'insulin' ko baya aiki yanda ake bukata to suga fa zai cigaba da taruwa cikin jini yayi yawa har ya haddasa munanan matsaloli ga lafiya. Sugan zai iya yin illa ga idanu, koda, wasu jijiyoyin jini da kuma wayoyi/hanyoyin sadarwar kwakwalwa a jiki. Ciwon-suga zai iya haddas

Cat's Mining ⛏️⛏️⛏️ Bayan gama $Dogs mai kamfanin ne ya fito da wannan mai suna $Cats, kuma hasashe da yawa na nuna Cats...
31/08/2024

Cat's Mining ⛏️⛏️⛏️

Bayan gama $Dogs mai kamfanin ne ya fito da wannan mai suna $Cats, kuma hasashe da yawa na nuna Cats zai fi Dogs daraja.

Saboda haka wanda yasan bai yi Dogs ba ko kuma bai samu Alkhairi sosai ba to ya yi ƙoƙarin yin wannan kada a barshi a baya.

Ba shida wahala idan ka taɓa wannan Bulun Rubutun zai kai ka har cikin Telegram zai buɗe sai ka taɓa inda aka rubuta Start zai buɗe. Babu wani abu da za'a taɓa bayan taks. Kullun idan ka shiga ciki to zai na ƙaruwa da haka ake tara points nashi.

Wannan Bulun Rubutun Zaku Taba 👇 👇 👇
t.me/catsgang_bot/join?startapp=sAxPpugkfpEHSDeNZ8eQh
Meow, lets see who is OG 😼

AMFANIN KUBEWA A GAREMU MAZA DA MATA 1️⃣  Tana gyara fatar jikin mutum.  ✅2️⃣  Tana rage Sugar dake cikin mutum✅3️⃣  Tan...
30/08/2024

AMFANIN KUBEWA A GAREMU MAZA DA MATA

1️⃣ Tana gyara fatar jikin mutum. ✅
2️⃣ Tana rage Sugar dake cikin mutum✅
3️⃣ Tana Taimakawa wajen rage kiba✅
4️⃣ Tana maganin Olsa musamman ta uwar Hanji. ✅
5️⃣ Tana Taimakawa wajen Bugawar Nunfashi.✅
6️⃣ Tana dauke da Sinadari na Amino Acid✅
7️⃣ Tana kara Taimakawa mai Juna biyu✅
8️⃣ Tana kara daidai Garkuwa jiki ✅
9️⃣ Tana karawa mata Ni'ima sosai✅
🔟 Tana Daukewa mace zafi yayin Saduwa.✅

Ina ganin guda 10 sun wadatar mugane Amfanin Kubewa

Kuyi sharin dan wasu su Amfana dominku muke wannan aiki.

AMFANIN ZOGALE GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAMAna Bukatar Jama'a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al'umma domin ...
29/08/2024

AMFANIN ZOGALE GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM
Ana Bukatar Jama'a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al'umma domin Qaruwa da Juna.

SHARE 🌿

1-🌿 Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha k**ar shayi domin maganin Olsa (ulcer).
2-🌿 Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.
3-🌿 Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.
4-🌿 Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.
5-🌿 Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa.
6-🌿 Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum
kuzari.
7-🌿 Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa 'yar kadan domin maganin ciwon shawara.
8-🌿 Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.
9-🌿 Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.
10-🌿 Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta k**ar shayi.
11-🌿 Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha k**ar shayi yana maganin sanyi.
12-🌿 Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.
13-🌿 Ana daka ganyen zogale da 'ya'yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.
14-🌿 Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya 'ya'yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.
15-🌿 A daka zangarniyar zogale da 'ya'yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da sa masa kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.
16-🌿 A daka saiwar zogale da 'ya'yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki (Apendis).
17-🌿 Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon Aids zogale kan radadinshi ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.
18-🌿 Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria da kuma ciwon basir ko shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

MUHIMMANCIN LEMON TSAMI GA LAFIYAR 'S***M' :🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋Lemon tsami yana cikin muhimman ƴaƴan itace da likitoci s**a ...
29/08/2024

MUHIMMANCIN LEMON TSAMI GA LAFIYAR 'S***M' :
🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋

Lemon tsami yana cikin muhimman ƴaƴan itace da likitoci s**a ce suna da muhimmanci a jikin ɗan Adam saboda sinadaran da ke ƙunshe a cikinsa.

Akwai nau'in lemon tsami daban-daban a sassan duniya amma wanda aka fi sani shi ne ƙarami mai tsami musamman a Afirka da yankin Asiya.

Mujallar lafiya ta Healthline a wani cikakken bayani da ta wallafa game da lemon tsami da amfaninsa ta ce lemon tsami yana ɗauke da sinadarin Vitamin C sosai, kusan yana samar da kashi 20 na buƙatar mutum.

Yana kuma ƙunshe da sinadarai na iron da calcium da vitamin B da Potassium da magnesiums.

Binciken ya bayyana cewa ci ko shan lemun tsami yana ƙara ƙarfafa garkuwan jiki, yana kuma rage barazanar kamuwa da ciwon zuciya da kansa da ciwon koda da kuma inganta lafiyar fata.

SHIN LEMON TSAMI NA TSINKA MANIYI?

Wasu mutane sun dade suna ganin cewa shan lemon tsami yana illa ga rayuwarsu ta aure, inda tsakanin al'umma ko kuma a al'adance ake bayyana cewa lemon tsami yana tsinka maniyin namiji.

Wani lokaci ma akan faɗa wa mutum cewa shan lemon tsami yana rage ƙarfin sha'awa ga maza da mata da kuma rage ƙarfin mazakuta.

Sai dai Hajiya Jummai Hassan ƙwararriyar likita kan abinci da ke asibitin Wuce a Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya, ta shaida wa BBC cewa, baya ga amfanin lemon tsami a hanyoyi daban-daban na lafiya yana kuma ƙara inganci da gyara maniyin mutum.

Ta ce lemon tsami yana da amfani da yawa ana - amfani da shi ta hanyoyi daban-daban wurin sha da kuma abinci.

"Yadda mutane s**a dauka cewa lemun tsami yana da matsala ga ma'aurata ba haka ba ne domin yana da amfani a jiki sosai. Domin wani bincike ya nuna cewa idan ana shan sa ba da yawa ba yana gyarawa da inganta maniyi."

"Ɗan ruwan lemun tsamin da ake matsawa a ruwa ko a shayi a sha bai kai yawan da zai tsinka maniyi ba- sai dai ya gyara da inganta shi."

"Nasan duk yadda ake shan lemun tsami ba a matsa shi har rabin kofi zallarsa a sha - amma ɗan mat

"MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":SHARE ✅ "Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba""MAHADIN MAGANIN ...
27/08/2024

"MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":

SHARE ✅

"Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba"

"MAHADIN MAGANIN GASU KAMAR HAKA"

"1' Ruwa Lita Biyu 2 kada kasa Kasa da haka'

"2' Na Mijin Goro Guda 7' Kada ya Gaza haka'

"3' Tafarnuwa Kwallo uku Curi uku'

"4' Citta Guda 7 Kuma Danya'

"5' Lemon Tsami Gudu Uku 3'

"6' Garin Kanun Fari Rabin Cokali Rabin Koshiya'

"6' Garin Habbatus-sauda Rabin Cokali' Rabin Koshiya"

'Idan Komai Ya Samu Sai A nemo Tukunya A Wanke ta fes Sai A zuba Ruwan Lita biyu A Bare Tafannuwar a Bare danyar cittar da namijin Goro a zuba Karin Kanun Fari Rabin Cokalin Sannan A Matsa Lemon Tsamin Aciki Sai A tafasa shi' idan ya Tafasa A Tace shi da Rariya ko Wani Abin Tacewa haka' A zuba A kwano ko Yar Karamar Jarka'' Kullum da Safe idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofin Shayi Hakanan da yamma idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofi"

"AMFANIN WANNAN MAGANIN SHINE KAMAR HAKA"

'1' Yana Wanke Marar Da Namiji

'2' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kai Kayin Jiki

'3' Yana Warkar da Sanyi Maisa Yawan Kawowa A Wajen Saduwa"

'4' Yana Warkar Da Sanyi Mai yawan sanya Ciwon Baya"

'5' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kuraje A Gaban da Namiji'

'6' Yana Maganin Sanyi Mai Fitar da Farin Ruwa dama Wasu nau'ika Sanyi daban Daban Insha' Allah zaka Samu Waraka Akan Wannan' Fisabilillah"

MEKE SA CIN KASA GA MASU JUNA BIYU🍸🍸🍸🍸🍸🍸🍸Wata baiwar Allah ce ta roki nai bayani Akan hakan.To Amma zan hada harma da ya...
26/08/2024

MEKE SA CIN KASA GA MASU JUNA BIYU
🍸🍸🍸🍸🍸🍸🍸

Wata baiwar Allah ce ta roki nai bayani Akan hakan.
To Amma zan hada harma da yaran dake cin kasa domin dalilin nasu iri guda ne.

Idan mai juna biyu da kuma yaro akaga suna cin kasa alamace ta karancin iron ajika. Shi IRON sinadari ne dake samar da jini ajika, domin jini na samuwa ne daga iron, domin duk wani magani da zakaji ance na karin jini ne anfadama haka ne don ka gane kai tsaye Amma a yadda ainishin abun yake maganin sinadarin iron zai samar ajikinka inda ga nan ne sai asami jini Amma ba maganin ne direct zai baka jini ajika ba.

Ita me juna biyu Nasha fada ba abunda ke zuqe mata jini sama da jaririn dake jikinta, shyasa koda ayaushe ake so su kasance suna cin nau'in abinci me kara jini, k**a daga alayyahu, lemon bawo, kankana, ds. Haka kuma kwana agidan sauro domin gujewa malaria, da duk nau'in abunda ka iya sa ta rasa jini. Bugu da Kari wannan yasa ake basu sinadarin fersolate jajaye a asibiti wajen awo har na tsawon wata guda kullum ace suke shan 1 duk domin karesu ne, domin inba jini in ciki bai girma ba zai iya zubewa inkuma ya girma zaki iya fuskantar karancin numfashi, koma ki rasa ranki walau wajen haihuwa ko yayin goyon ciki.

Saboda da Kinga kina cin kasa Tohfa ki Sani jini ne yai kasa ajikin ki don haka ko lokacin komawa awo baiba lalle ki koma kiga likita.

GAME DA YARA

Nan ma a matsayinka na jami'in lafiya da anzo ma da irin Wannan yaron mai cin kasa maganin da zaka bashi ya zamto Blood tonic ko nau'in magani de dazai samar masa da sinadarin (iron), shi kuma iron din shi zai Samar mai da jini ajika, alamace ta raguwar mizanin jini ajikinsa shima lokuta da dama, sannan karka manta ka hada mai da maganin kawar da dattin ciki wato nau'in anti prozoal irinsu (Albendazole, ko ivermectin) saboda dattin ciki, tsutsar ciki ko macijin ciki, domin acikin kasar da ya rika ci tabbas anan ake samun wadannan kwayoyin tsutsar cikin ko micijin cikin da suke jawo masa karancin iron din.

Dr Ibrahim Y. Yusuf

Abubuwa 7 da za a kiyaye don gujewa kamuwa da Mura da TariA mafi yawan lokuta mutane kan yi fama da cutar tari da mura d...
26/08/2024

Abubuwa 7 da za a kiyaye don gujewa kamuwa da Mura da Tari

A mafi yawan lokuta mutane kan yi fama da cutar tari da mura da hakan kan iya zafi ya zama har sai ya kwantar da mutum.

Bisa ga bayyanan da Wani likita dake asibitin jami’ar Rush a Chicago, kasar Amurka Mark Yoder ya nuna cewa tari ko mura cutuka ne da ake iya kamuwa da su idan kwayar cutar da ake kira ‘Virus’ ta k**a mutum.

Ya ce kwayar ‘Virus’ na iya k**a mutum ne idan ana yawan mu’amula da abubuwa masu sanyi.

” idan sanyi ta k**a jikin mutum ne ake kamuwa da mura sannan idan ya k**a hakarkari sai kaga an fara tari.”

Ya kuma kara da cewa wannan kwayar cuta na da wuyan magani don haka ya sa idan mutum ya kamu da ita dole ya kaurace wa duk hanyoyin da sanyi zai iya k**a jikin sa.

Yadda za ka kare kanka

1. Shan ruwa: Shan ruwa na da mahimmanci sosai saboda yana mayar wa jikin ruwan da ya rasa saboda kamuwa daya yi da cutar. Mutum na rasa ruwan jikin sa idan ya kamu da cutar ta hanyar yawan fitar da majina da yawu sannan kuma saboda tari da ake yi makogoro zai yi ta bushewa.

2. Shan shayi mai zafi musamman wanda aka hada ta da kayan kanshi k**ar su cita, kanimfari, masoro sannan ana iya hadawa da zuma.

3. Yin wanka da ruwan dumi da kuma yin surace na taimaka wajen kawar da mura.

4. A hakura da yin amfani da turare masu kanshi da karfi musamman turaren wuta.

5. A Gujewa kura, shakar hayakin taba da kuma zukan ta da shakar hayakin mota ko kuma na janareta na.

6. A daina shan ruwan sanyi.

7. Shan maganin mura k**ar yadda likita ya fadi.

SHARE.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SIrrin RIke GIda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share