29/03/2022
Assalmamualaikum Yan uwa na banso nace komai ba Amma ganin cin mutuncin da akewa Yan uwa masu (BUSINESSES ONLINE) Hakan yasa zan magantu mu hausawa baza mu waye ba kullum burin mu mu tozarta Yan uwan mu, mu kunya tasu Wanda muna ganin Hakan abun alfahari ne ko nishadi to wlh kunyata kai ne. Da yawan mutane sun zata zama a shago shine kasuwa kaaje kasuwar zakaga Mai shadda Yana harkar Atampa Mai lece Yana harkar shadda da Dai sauransu Wanda ba haka ne ba yanzu kasuwa tazama DIGITAL a saukake yake kar na cikaku da surutu ni Dai shawarata ga mu hausawa duk Sanda muka ga al'ummar mu suna wani Abu in Dai bai sabawa addini ba Tom in Dai bazaka Mai fatan alhairi ba Tom Dan Allah kabarsa da yawan hausawa sunfi dab baka al'ada a Kan addini Hakan yasa kullum muke cikin duhu Dan Allah mu gyara Allah ya taimaki arewa da ma Nigeria gaba daya...
Rubutu✍️
SULAIMAN ALI ABDULLAHI
FOUNDER SA'A INVESTMENT.