Munura Business.

Munura Business. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Munura Business., Women's clothes shop, Kano.

Our Marketing Programmes;1. Business Strategies 2. Fagen Tallace tallace - Ads Blitz
12/06/2025

Our Marketing Programmes;
1. Business Strategies
2. Fagen Tallace tallace - Ads Blitz

If you're well understood in your business/services you'll be getting happiness always, it's depends on how you manage i...
05/05/2025

If you're well understood in your business/services you'll be getting happiness always, it's depends on how you manage it. For instance, when you buy (wholesale) you'll be happy and the moment you sell (patronise) you'll be happy also.
Try to understand your business/services as much as you can, and manage it wisely.

CEO Munura yana cewa;"Idan baka shirya kawa kanka ƙoƙari ka samu ba, to kada kayi zargin sharri ga kowa don baka samu ba...
01/05/2025

CEO Munura yana cewa;

"Idan baka shirya kawa kanka ƙoƙari ka samu ba, to kada kayi zargin sharri ga kowa don baka samu ba."

Yunƙuri shi yake tabbatar da samun biyan buƙata a kodayaushe.
A cigaba da jajircewa Allah ya bada sa'a.

(KULA DA KASUWANCIN KA)Shirin Munura business center.📻 Barka jama'a, a halin yanzu muna tare da sanannen ɗan kasuwa Alha...
25/04/2025

(KULA DA KASUWANCIN KA)
Shirin Munura business center.

📻 Barka jama'a, a halin yanzu muna tare da sanannen ɗan kasuwa Alhaji Baba.

🎶🎶🎶🎶🎶🎶🎶🎶🎶

CEO Munura: ☝️Dagaske kasuwanci ba abin wasa bane, Alhaji Baba.

Alhaji Baba: 😜 Shi yasa nayi ƙaura da zama a yanki, na koma inda ba'a bani da kowa sai Allah.

CEO Munura: Haka na nufin Idan ana so ayi nasara sai ayiwa Al'umma da mahaifa ƙaura yaji?.

Alhaji Baba: A'a, ba haka nake nufi ba, na faɗi haka ne saboda...

X: 🤳🏿 Yallaɓai ana kira mai mahimmanci.

Zai cigaba idan ya gama amsa wayar nan gaba. Sako daga Munura business center.
Marubucin labarin;
Nura Adamu Abdullahi (ma'aikaci na musamman).

20/04/2025

Wata ni'ima sai kasuwanci,
Ka siyo kana farin ciki
Ka siyar kana farin ciki hallau
Allah ka sawa kasuwa albarka.

18/04/2025

Yin kasuwanci ba tare da ana tallata haja ba, kamar soyayyar mace ne ba tare an bayyana mata ba.

Daga yanzu zuwa ko wane lokaci za'a iya haɗa huɗa da mu domin talla (advertisement), hakan zai sa a samu ƙarin masu saye (costumers). Da zarar an samu mai saye za'a haɗa ka dashi kai tsaye.

"Yin kasuwanci ba tare da ana tallata haja ba kamar soyayyar mace ne ba tare an bayyana." Haka nace.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Munura Business. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share