Halimatu ladan

Halimatu ladan Wannan page nabudeshi domin siye da siyarwa

Kayan Yan dgwai dagwai
31/12/2025

Kayan Yan dgwai dagwai

31/12/2025

Ka Yi Ƙoƙarin Zama Mutumin Kirki Ko da a Wajen MaƙiyiManzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya koya mana man...
29/12/2025

Ka Yi Ƙoƙarin Zama Mutumin Kirki Ko da a Wajen Maƙiyi

Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya koya mana manyan darussa da halaye masu kyau. Ko a cikin maƙiyansa waɗanda ba su karɓi addinin da ya zo da shi ba, suna yaba masa saboda gaskiya, riƙon amana da kyawawan ɗabi'unsa. Wannan yana nuna cewa mutumin kirki yana da daraja da samun yabo, ko daga wajen wanda bai yarda da shi ba, saboda halaye da ɗabi'un kirki.

Abu ne mai kyau ace duk wani Musulmi yana ƙoƙarin ya kasance mutum mai gaskiya da adalci a duk lokacin da mu'amala ta haɗa shi da wani, ya kasance mai amana da tsoron Allah a aikace, ba kawai a magana ko a rubutu ba. Ya zama mai kyautatawa duk wanda yake mu'amala da shi, ko masoyi ne ko maƙiyi.

A matsayinka na Musulmi, ko maƙiyinka zai iya yaba maka saboda halayenka, ba zai zage ka saboda wani mummunan hali da kake da shi ba, sai dai ya zage ka saboda ƙiyayya kawai, ba saboda ka masa wani laifi ba. Wannan hali ya kamata duk wani Musulmi ya ɗauka a matsayin darasi daga halayen Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. Ka kasance wanda yake tabbatar da cewa halaye nagari da riƙo da gaskiya sun fi ƙiyayya ko zazzafar gaba saboda bambancin fahimta daraja.

28/12/2025

zhulkhair magic set

Set na gyaran gashi 4500
26/12/2025

Set na gyaran gashi 4500

24/12/2025

zhulkair hair set

24/12/2025

Azo asai set namu

Zhulkhair Cosmetics Muna sanar daku xaku samu sauki gurin sarin kayanmuAna samun kayanmu a manyan garuruwa da ƙasashe da...
26/11/2025

Zhulkhair Cosmetics
Muna sanar daku xaku samu sauki gurin sarin kayanmu
Ana samun kayanmu a manyan garuruwa da ƙasashe daban-daban!
Idan kana zaune a ɗaya daga cikin waɗannan wuraren, zaka iya siya kai tsaye daga agents ɗinmu.
Idan kuma kana son zama agent, ko baka cikin waɗannan garuruwan, to ga lambata a ƙasa.
JERIN GARURUWA & KASASHEN DA MUKA DA AGENT
🕋 🇸🇦 Makkah / Madina
📞 +966 59 975 0968
🇪🇬 Cairo, Egypt
📞 0901 335 9090
🇳🇬 A CIKIN NIGERIA
🏙️ Abuja – Gwagwalada
📞 0906 322 1997
🌆 Kaduna
📞 0703 274 1941
🌾 Jigawa
📞 0813 716 8406
🌴 Adamawa
📞 0703 742 164
🕌 Katsina
📞 0916 837 2736
🟩 KANO STATE
Kuntau → 0803 220 262
Gorondutse → 0806 494 9928
Rijiyar Zaki → 0703 255 4536
Hotoro → 0813 433 9300
⭐ KANA SHA’AWAR ZAMA AGENT? KO SAI KI?
Idan baka cikin waɗannan wuraren kuma kana son siya ko zama agent:
📞 0813 951 8708
📞 0806 494 9928
Zhulkhair Cosmetics – Ingantattun kayan gyaran jiki da na halitta!
Tsafta. Inganci. Amana.

21/11/2025

barkanmu.da jumaa

21/11/2025

Bring back our sisters 😭

Allah ne kadai ya san irin tashin hankalin da iyayen yaran nan suke ciki a yanzu haka, ubangiji Allah ya amintar da su 🤲🏽

Address

Gorandutse
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halimatu ladan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share