Gawuna wakili nagari

Gawuna wakili nagari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gawuna wakili nagari, Men's clothes shop, Dala, Kano.

*MU YAWAITA ADDU'AH GA IYAYE KOH DA BAYAN RANSU*
*Manzon ALLAH (SAW) yace: "Bawa salihi ba zai gushe ba, yana Addu'ah ga iyayensa, face ALLAH (SWT) ya Gafarta masa, sannan ya daukaka martabarsa."*

27/04/2026

Zakayi Nasara Da Karfin Ikon ALLAH Baba Atiku.

fans

“Tsoron Me Kake Yi, Kai da ke da gwamnoni sama da 30?” — ADC ta yi wa Tinubu shaguɓe.
02/04/2026

“Tsoron Me Kake Yi, Kai da ke da gwamnoni sama da 30?” — ADC ta yi wa Tinubu shaguɓe.

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
31/03/2026

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Innalillahi wa inna ilaihi raj'un A deren jiya Allah yayiwa Haj. Rabi Ado Bayero daga daga cikin Yan uwan Mai Martaba Sa...
10/03/2026

Innalillahi wa inna ilaihi raj'un

A deren jiya Allah yayiwa Haj. Rabi Ado Bayero daga daga cikin Yan uwan Mai Martaba Sarkin Kao Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Rasuwa.

Muna Addu'ar Allah Yajikanta, Allah Ya Gafarta Mata. Allah yasa Aljanna ce makomarta.

Ameen

08/03/2026
insha Allah Sarkin kano na nan zama Daram.....💥
07/03/2026

insha Allah

Sarkin kano na nan zama Daram.....💥

Ƙaunar da Kanawa da sauran al'ummar duniya ke yiwa mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero CFR, CNOL, JP ba don ...
07/03/2026

Ƙaunar da Kanawa da sauran al'ummar duniya ke yiwa mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero CFR, CNOL, JP ba don ya na bada kuɗi ba ne — ƙauna ce saboda Allah da annabi

07/03/2026

Address

Dala
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna wakili nagari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share