Umman muhsin collection kn

Umman muhsin collection kn Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umman muhsin collection kn, Clothing (Brand), Kano.

14/09/2024

Kayi iya iyawar ka kaga baka cutar da kowa da gan gan ba Allah baya zalinci kuma baya son me zalunci!!!

Good morning JYT fam Allah sa mu wuni lfy πŸ₯°

07/09/2024

Wani yau zezo duniya wani yau ze barta wani yau zeyi arxiki wani ze karye ya Hayyu ya Qayyum kasa mu dace duniya da lahira

28/08/2024

Duk wani magidanci da ke fadi tashin ganin ya farantawa iyalin sa Rabbi ka faranta masa ka bashi abinda yke nema.Barkan mu da safiya

10/08/2024

Kar zafin babu da radadin kuncin rayuwa yasa ka soma hauma hauma yaki halal yaki haram domin haram da halal duk a bayyane suke babban tashin hnklin haram shine illar ta jini tke bi in har ka cita ko ka ciyar da iyalin ka da ita to tabbas se ta tambaye ka har a tarbiyyar yaranka.ya Allah ka nesanta mu da haram duk kusancin mu da ita ya kusanta mu da halal komi nisan mu da ita ya Hayyu ya Qayyum ka wadatar damu ka rabamu da kuncin rayuwa.

Alhamdulillah Allah ya kawo mu watan ibada me alfarma Allah ka karbi ibadun mu ka saukaka mana albarkan Shugaba SAW.  Ya...
11/03/2024

Alhamdulillah Allah ya kawo mu watan ibada me alfarma Allah ka karbi ibadun mu ka saukaka mana albarkan Shugaba SAW. Yan uwa ina so in dan Kara tuna mana mu Kara kula da tsaftar bakunan mu da duk wasu gurare na jikin mu masu bukata ta musamman sbd zafinnan fa kunsan da wuri jiki yke amsawa 😍

07/03/2024

Mata ga azumi ya zo, dan Allah kuyi hakuri kuma mazaje uzuri irin yanayin da ake ciki yanzu dan abubuwan dayawa, ga abinci, ga kayan sallah, ga hidimar sallah, ana gamawa kuma yara zasu koma makaranta.

Duba da wannan kadai ya isa ya tabbatar miki Allah ne kadai yasan irin yanayin da zukata da rayuwan da mazaje da dama ke ciki.

Dan Allah duk abunda ya sauwaqa ayi hakuri dashi a godema Allah kuma a godewa miji, dan wasu basu samu abunda ki ka samu ko ki ke samu ba, sannan ki kiyaye mita, faΙ—a, naci, renako, kwatanta gida ko miji da na wasu, yin gatse da nuna gazawar miji.

Allah ya ma mazajen mu mudin alkhairi ya sama arziqi da neman su albarka.

29/02/2024

Kawata sun yi tafiya ko in ce sister don she's more than a friend muna waya she was like baki ji wani perfume da na saya ba me dadi she even mentioned the name ammn na manta sbd banzo gun ba πŸ˜‚πŸ˜‚ Wai $550 ta saya nima zata sayo min, my reply was kede tunda kin saya kin huta ammn ni nafi son kudin tsakani da Allah ☹️ina son kamshi ammn for now wace irin rigima ce zata sa in fesa turaren $550? Tukunna de πŸ˜‚.jama'a nayi lefi?

27/02/2024

To everyone reading this
Allah saka muku da alheri y biya dukkan bukata na alheri yasa aniyar kowa ta bishi 😍. In ba ta alheri bace Rabbana juyar da ita ta zama alheri Albarkan Muhammadu Rasulullah

27/02/2024

To everyone reading this Rabbi ya saka muku da alheri y biya dukkan bukatu na alheri yay riko da hannun ka/ki yasa aniyar kowa ta bishi 😍😍 in aniyar ba ta alheri ba ce Rabbana juya ta ta zama alheri dan tsarkin mulkin ka Ya Hayyu ya Qayyum

14/02/2024

Mun tashi da karfin ikon Allah Rabbana Kai mana ludufi duniya da kiyama

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umman muhsin collection kn posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share