22/07/2016
Kotu ta soke haramcin sa hijabi a Lagoshttp://www.muryararewa.com/2016/07/22/kotu-ta-soke-haramcin-sa-hijabi-a-lagos/
Kotun daukaka kara da ke Lagos a Kudancin Najeriya, ta yanke hukunci cewa dalibai Musulmai na da damar sanya hijabi a matsayin kayan makarantarsu wato (Uniform). Wannan hukunci ya soke hukuncin farko ne da wata kotun ta yanke na haramta sanya hijabin a matsayin kayan makaranta. Alkalai uku daga ciki...