M,Giftednewstv

M,Giftednewstv News channel is always like good life

hon musa gifted LP Kaduna igabi insha Allahu
08/06/2026

hon musa gifted LP Kaduna igabi insha Allahu

Assalamu Alaikum Al'ummar Jihar KadunaHakika wata babbar dama ce ta samu ga al'ummarmu. Lokaci ya yi da za mu kawo sauyi...
07/06/2026

Assalamu Alaikum Al'ummar Jihar Kaduna

Hakika wata babbar dama ce ta samu ga al'ummarmu. Lokaci ya yi da za mu kawo sauyi mai ma'ana da ci gaba a Jihar Kaduna

Muna gabatar da musa gifted a matsayin ɗan takarar memeber a ƙarƙashin jam'iyyar LP.

Malamin addini ne kuma masani a fannin zamani, wanda muke da cikakken yaƙinin cewa zai kawo sauye-sauye masu amfani da ci gaba ga Karama hukuma mu, Insha Allah.

Muna kira ga ɗaukacin al'ummar Karama hukuma igabi, maza da mata, matasa da manya, da su ba da cikakken goyon baya ga wannan jagora domin tabbatar da nasararsa.

Mu haɗa kai, mu yi aiki tare domin gina Karama hukuma igabi mai ci gaba da wadata ga kowa.

Allah Ya taimaki Jihar Kaduna, Allah Ya ba mu nasarar M,Giftednewstv

Kaida kanka kasan ya cancanta kuma yafi naka cancanta saidai maybe akwai wata matsala tsakanin ka dashi koda wasu a ciki...
05/06/2026

Kaida kanka kasan ya cancanta kuma yafi naka cancanta saidai maybe akwai wata matsala tsakanin ka dashi koda wasu a cikin yaransa wanda kuma muna rokon Allah ya gyara mana
hon Musa gifted igabi

Idan mukabi nagarta mu samu shugabanci me inganci. Idan mukabi masu bamu kudi ko mukabi son zuciya sai muci kwakwa bayan...
01/06/2026

Idan mukabi nagarta mu samu shugabanci me inganci. Idan mukabi masu bamu kudi ko mukabi son zuciya sai muci kwakwa bayan zabe. hon musa gifted igabi wast najiranka

happy eid Mubarak
28/05/2026

happy eid Mubarak

28/05/2026

Address

Maraban Jos
Katabu

Telephone

+2347060664621

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M,Giftednewstv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M,Giftednewstv:

Shortcuts

Share