11/10/2025
Alhaji A A Rano kenan yake tallata Hajarsa a kasuwa, a bangare daya kuma Umar Hamza Gafai CEO gafai_gallery_tailoring katsina ne shi ma yake tallata tsa Hajar a kasuwa,
Indai har Attajiri kamar Alhaji Aliko zai yi tallar kayansa da kansa ina ga ni da kai, ganin irin wadanna Attajiran suna tallata hajarsu yana karamin kwarin Guiwa.
Saboda haka danuwa ka dage ka koyi tallata kayanka a ko ina ne, matsawar mutane za su gani.
Dalilin yin posting din nan akwai wadanda nasan suke jin kunyar tallata kasuwancinsu musamman a media amma kuma sun kware wajen magana a kan yen ball.
Matasa a tashi tsaye a mike a koyi yin kasuwanci da kuma tallar Haja
Barka da hutun karshen mako daga CEO Gafai_gallery_tailoring