IKON ALLAH SAI KALLO

IKON ALLAH SAI KALLO Mun bude wannan page yada manufofin Dan takarar mu Alhaji Yakubu Lado Dan marke na Jam'iyyar PDP A 2023 HAJAR KATSINA INSHA ALLAH.Katina

24/11/2023

La Buena Vida hanya ce ta Gaskiya, Tsare-tsare kuma halaltacciyar hanya zuwa 'yancin kuɗi a wannan lokacin.

Dama ta zo amma sau ɗaya dama ce ta lokaci ɗaya ga talakawa da masu kuɗi, Kar a bar ku a baya.

Danna Link Din WhatsApp Domin Sako Da Administrator (Hon AbdullahIi dris) Domin Yin Rajista.👇

12/07/2023

*Assalamu'alaikum Yan uwa na, Da kuma Abokaina na Harziki....Ina Mai Mku Fatan Alheri....Ga wata tsari Mai suna CROWD 1 GLOBAL INVESTMENT PLATFORM, wanda akeyi ah shekarun baya...Inda cewa duk abun dakayi Investing dasu zasuyi Crediting mutum da Double Din kudinsa Nanda hawa biyu wato, Kowa Sunagwada wa angani lailai Tsarin dagaske ne, shiyasa aka zamu rabawa kowa suma susamu wanan damar, links dinsu kenan....Allah Yabamu Nasara Ameen!!*

Gashi fa lokaci muke jira.
09/02/2022

Gashi fa lokaci muke jira.

Ga zabinmu a 2023 Insha Allah
07/02/2022

Ga zabinmu a 2023 Insha Allah

Salami, a madadin yan uwa da abokan arziki da kuma mai girma dan takarar gwamnan hajar katsina Alhaji Yakubu Lado Dan Ma...
23/06/2020

Salami, a madadin yan uwa da abokan arziki da kuma mai girma dan takarar gwamnan hajar katsina Alhaji Yakubu Lado Dan Marke muna mika sakon ta'aziyya GA iyalan Mallam Rabe Sa'adu Dutsi .
Muna farar Allah ya jikansa Ya gafarta mai ya ba iyalansa hakuri da juriyar rashinsa Aminci.

12/05/2020

The goods of this world.
From this we understand that when we depart to the hereafter after our visa for the world has expired, what do all the different types of people take with them. Does anyone take any currency of this world to the hereafter when his janazah is lowered in the grave? Does anyone take with him plates, cups, mobile telephones, clean sheets, cars etc? Does anyone take both cash and kind? He neither takes kind nor any cash nor both. When we leave the world and our janazah enters the grave, a poet says,

Thanks to those who brought me to the grave.
Now we will go alone from this stage onwards.

Another poet says,

They all pressed me into the grave and left without any dua or salam.
What has happened to time in such a short while

Those servants who walked to and fro serving one, who washed one's clothes, who rubbed oil onto one's body and who massaged one's legs will be throwing sand on the grave and departing.

02/09/2018

Salam

05/01/2018

Barkanku da safiyar juma'at ina fatan Allah ya sada mu alkairin da ke cikin wannan rana mai dumbin albarka. Amin.

05/07/2017

Aminci agareku masoyana

05/07/2017

TAMBAYOYI (10) GA YAN WANNAN GROUP KUMA KYAUTA TA MUSAMMAN GA WANDA YA AMSA DUKKAN TAMBAYOYIN GA KAMAR HAKA :-
1. A ina aka binne Annabi Ibrahim san da yayi wafati ?
2. Wadanne Annabawane sunayensu ya fara da "YA"
3. A wacce rana aka saukar da littafin Suhufi Ibrahim ( Littafin Annabi Ibrahim ) ?
4. A wane gari aka haifi Annabi Ibrahim ( AS ) ?
5. Menene sunan matar Fir'auna wadda ta bayar da gaskiya ?
6. Nawa ne 'ya 'yan Annabi Ya'akub maza ?
7. Wanene ne Sayyadina Abubakar ?
8. Wanene Sahabi ne JIBRILU Yayi k**a dashi a lokacin yakin badar ?
9. Menene tauhidi ?
10. Mala'ika Jibrilu yana da wadansu sunaye a Alkur'ani wadanne ne ?
Ina jiran amsoshinku 'yan uwa a musulunci.

27/06/2017

Salam yan uwa da fatan kunsha shagalin sallah lafiya Allah ya mai maita mana.

Address

Dutsi Local Government
Katsina

Telephone

+2349137685573

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IKON ALLAH SAI KALLO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share