M sani maimartaba

M sani maimartaba M sani maimartaba

27/05/2026
Innalillahi wa inna ilaihi raji’unWadannan bayin Allah suna daga cikin wadanda s**a amsa kiran Ubangiji a kasa mafi tsar...
27/05/2026

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un

Wadannan bayin Allah suna daga cikin wadanda s**a amsa kiran Ubangiji a kasa mafi tsarki, a rana mafi alfarma, cikin ibada mai girma a filin Arafat. Hakika wannan wata babbar shahada ce da rahama daga Allah

Muna rokon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi bakuncinsu, Ya gafarta musu kura-kuransu, Ya jaddada rahama da haske a kabarunsu, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsu.

Allah Ka baiwa iyalansu da ‘yan uwansu hakurin jure wannan rashi Dukkanmu masu wucewa ne Allah Ka kyautata namu ƙarshe

18/04/2026
Allahu Akkabar
08/04/2026

Allahu Akkabar

Hajiyata kina fama da matsalar sanyin mara ??Kinsan fa shi sanyi bala’i ne wallahi, sai kiyi ta magananin ni’ima kiga ba...
16/01/2026

Hajiyata kina fama da matsalar sanyin mara ??

Kinsan fa shi sanyi bala’i ne wallahi, sai kiyi ta magananin ni’ima kiga baya miki aiki, sanyi har Rama sai ya saka ki, ko ki ji kamar kin kamu da fitsarin

Shiyasa nake so kizo ki jarraba wannan hadin In Sha Allah sai ki magance sanyi

05/05/2025

Nigeria President Umaru Musa Yar’Adua die on 5 May 2010 at di age of 58.

Nigeria main opposition party, di Peoples Democratic Party and politicians don pay tribute to late president fifteen years afta im die.

PDP and Goodluck Jonathan praise Yar’adua for im leadership and commitment to national unity.

''Fifteen years ago, our nation lose one patriot. A servant leader, wey I share common vision for a united, inclusive and a just nation,” Goodluck tok.

PDP say, ''Im commitment to Nigeria unity, electoral reform, and peace for Niger Delta na im legacy.”

20/08/2024

Heart break💔💔💔
Allah sarki mace😢

Zata soka so na gaskiya ta kula dakai amatsayin masoyi koda bakada komai..

Taqi kuma ta kori duk wanda yazo gunta da batun soyayya duk don saboda kai..

Ta dinga yiwa sauran maza kallon fanko saboda kai kadai kake birgeta..

Ta jiraka shekara da shekaru saboda kai kadai takeson kasancewa dakai..

Bayan lokaci kazo ka gujeta saboda wani dalili ko don wani son zuciya naka😥 Amma still kana ranta..

Yarinya mai son kula mutane amma ta koma kurmar dole..

Kullum tana zubda hawayen baqin ciki da tunani mara adadi😥Amma tadinga pretending she's OK..

Duk farin cikin datake ciki data tuna lokacin da kuke tare ta tuna good memories naku sai farin cikin ya kau😥

Kullum tunani takeyi watarana zaka dawo gareta kuma ashirye take ta karbeka dukda abunda kayimata😥

Haka zatayita zama da baqin ciki amma babu yanda zatayi😥
Allah sarki Mace😥
Zuciyarta raunine da'ita😥
Zuciyarta saurin mantuwane da'ita😥
Zuciyarta saurin yafiyane da'ita😥
Don ALLAH ku saussautamana xuciyarmu ba irin taku bace kudaena guduwa kuna barinmu da tabonda har 'abada bazai goge daga zuciyarmuba 😥

IRAN Zatai nas*ara akan Isra*'ila da Amurka da ƙarfin ikon Allah zata tarwa*tsa su da iznin AllahWane fata za kuyi mata ...
14/04/2024

IRAN Zatai nas*ara akan Isra*'ila da Amurka da ƙarfin ikon Allah zata tarwa*tsa su da iznin Allah

Wane fata za kuyi mata ?

06/01/2024

Palmpay

Address

Mashi
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M sani maimartaba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share