jibreel JB

jibreel JB jibson

Friday marks the best day of the week. I wish you all the best life has to offer. Happy Juma'at Mubarak! 🙏🙏
31/10/2025

Friday marks the best day of the week. I wish you all the best life has to offer. Happy Juma'at Mubarak! 🙏🙏

16/10/2025

👀

HADISI NA BIYAR (5)An rawaito daga Uwar Muminai Ummu Abdullahi A'ishata (RA) ta ce: Manzon Allah (SAW) ya ce: "Wanda ya ...
11/10/2025

HADISI NA BIYAR (5)
An rawaito daga Uwar Muminai Ummu Abdullahi A'ishata (RA) ta ce: Manzon Allah (SAW) ya ce: "Wanda ya fari wani abu da babu shi a cikin al'amarin mu wannan (wato Addini)to, ba za a karbe shi ba".
Buhari da Muslimu ne s**a rawaito shi. A wata ruwayar kuma ta Muslimu ya ce: "Wanda ya yi wani aiki da ba ya cikin umarnin mu, to shi (aikin) abin mayarwa ne".

Address

Kiri Kasamma

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when jibreel JB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category