06/05/2024
Innalillahi wa'inna Ilaihir Raju'un, cikin juyayi nake sanar da Rasuwar Baba Bari gidan Malamai, Mahaifi ga Umar Ibrahim Kudan.
Za'ayi Jana'iza safiyar Litini 6/5/2024 agidansa dake kaduna.
Allah ya jikansa, ya gafarta masa, Allah yasa aljannah firdausi ce makoma agareshi damu baki daya.