01/08/2016
Salm ga labarin wata mata tare da mijinta. A wata rana malam tare da matarsa jummai suna cikin cin abinci da maraice to malam dai abinci yayi dadi sai ya tsaya dacin abincin yace maaoyiyata jumai tace na'am yasake cewa jinin jikina ta d**o tace naam rabin raina tasake cewa naam .sai mallam ya jinjina kai tace yadai maigida sai wato wallahi da ace zakije kasar waje toda bauta miki xasu dingayi sai ta dauke da dariya sannan tace sabo da kyauna ko mai gida sai ya sake jinjina kai sannan yace wato da zakije kasar waje toda wallah cewa zasuyi saniyace saboda muninki.