05/10/2020
atsayina na dan borno ina,mai baiwa malaman addini shawarar sukara baiwa mai girma governor jahar borno shawarar musulmai yin azumi cristan suyi addu asuma ko agda ko church don tonar asirin muna wadanda basasu muzauna lfy allah ya karba mana addu armu allah ya walakanta masu daukan dawainiyarsu allah ya tozarta masu yin kasuwa da rayukan mutane ameeem