31/12/2024
Ya Allah katausaya mana da tausayinka, kajikhanmu da jinkhanka, ka rahamtanama da rahamanka, kamana afuwa da afuwarka, Allah kakaremu daga sharrin ma sharranta. Ya Allah munshiga bason shekara Allah kahadamu da alkhairin da yake ciki kakaremu daga dukkan wani sharri dayake cikin wannan shekara....AMEEN. happy new year my guy's