Real talk Media

Call Directions Website

Real talk Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real talk Media, Maiduguri.

Daga wace Jaha a Nigeria Zaka Zabi NDC Domin Magudun kwankwasiyya Rabiu Musa Kwankwaso Ya Zama Mataimakin Shhgaban Kasa?...
15/09/2026

Daga wace Jaha a Nigeria Zaka Zabi NDC Domin Magudun kwankwasiyya Rabiu Musa Kwankwaso Ya Zama Mataimakin Shhgaban Kasa??? Kusa mana a comment Section

Retire due to your age and health. I promise to Take good care of you if we win —  Peter Obi’s running mate, Rabiu Musa ...
13/09/2026

Retire due to your age and health. I promise to Take good care of you if we win — Peter Obi’s running mate, Rabiu Musa Kwankwaso , assures Atiku

Senator Rabiu Kwankwaso, Vice Presidential Candidate of the Nigeria Democratic Congress NDC, has urged former Vice President Atiku Abubakar to withdraw from the 2027 presidential race.

Kwankwaso made the call while speaking to members of the Fulani Farmers Association who visited him at his Abuja residence.

He urged supporters of Atiku, the Presidential Candidate of the African Democratic Congress ADC, to persuade him to step aside and focus on his traditional responsibilities, citing his age and health.

“Go to the Wazirin of Adamawa’s house and tell him in Fulani that he needs to focus on his traditional title of Wazirin, given his age and health,” Kwankwaso said.

He added, “If Allah grants us success, we will take good care of him, especially since you all come from Adamawa. An apology should be offered to him.”

The statement comes months after Atiku acknowledged that the 2027 election could be his final attempt at becoming Nigeria’s president.

Asked whether turning 80 by 2027 would make the stakes higher, Atiku said, “Certainly yes, because the stakes are higher and I believe that will be my last outing.”

NJ

12/09/2026

DA DUMI-DUMI

Wasu matasa da ake zargin ’yan daba ne sun kai farmaki ga Madugun Adawa a Radio Abdulmajid Danbilki Commander

Wasu ’yan daba sun kai wa tawagar ’yan jarida hari tare da farfasa gilasan motar da suke ciki bayan kammala taron da jam...
05/09/2026

Wasu ’yan daba sun kai wa tawagar ’yan jarida hari tare da farfasa gilasan motar da suke ciki bayan kammala taron da jamʼiyyar APC ta gudanar a Kano.

Jaridar Daily Feeds Hausa ta rawaito cewa, lamarin ya faru ne jim kaɗan bayan kammala taron ƙaddamar da shugabannin gamayyar ƙungiyoyin magoya bayan Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu a filin wasa na Sani Abacha.

Daily Feeds Hausa ta bayyana cewa, ’yan jaridar suna cikin motar gidan rediyon tarayya Pyramid FM Kano lokacin da aka kai musu harin, inda maharan s**a yi amfani da adduna da wuƙaƙe wajen farfasa gilashin motar.

Tashar ta bayyana Abdulbaki Ali Ahmad Sharifai na Guarantee Radio da Yakubu Gwagwarwa na Pyramid Radio a matsayin wasu daga cikin ’yan jaridar da lamarin ya shafa.

Hotunan motar da aka wallafa sun nuna an farfasa gilashin gefenta da na baya.

Me za ku ce?

Real talk Media ta rubuta muku wannan labari da taimakon fasahar AI.

His Excellency Mr. Peter Obi, the NDC Presidential Candidate, alongside His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso , the N...
03/09/2026

His Excellency Mr. Peter Obi, the NDC Presidential Candidate, alongside His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso , the NDC Vice Presidential Candidate, today, Thursday, 3rd September, 2026, arrives at the venue of the Town Hall meeting in port harcourt, rivers state.

Photo: Hon Saifullahi Hassan

Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya halarci Maulidin Zikirin Litinin da ake gudanarwa a Gidan Kadiriyya.Hotun...
01/09/2026

Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya halarci Maulidin Zikirin Litinin da ake gudanarwa a Gidan Kadiriyya.

Hotuna - Darul Qadiriyya.

Tabbas inada hannu wajan canja dan takarar majalisar jiha na karamar hukumar Tarauni, amma na Gwale Warkal da sauran mut...
31/08/2026

Tabbas inada hannu wajan canja dan takarar majalisar jiha na karamar hukumar Tarauni, amma na Gwale Warkal da sauran mutum 4 da aka cire bani bane

Ku tambayi shugaban jam'iyyar NDC na Kano shine zai baku amsa.

Inji Muhammadu Rabiu Sabo Bakin Zuwo Shugaban NDC na shiyyar Arewa Maso Yamma

SHUGABANNIN APC NA KANANAN HUKUMOMIN KANO 44 SUN YI ZAMA NA MUSAMMANShugabannin Jam’iyyar APC na ƙananan hukumomi 44 na ...
30/08/2026

SHUGABANNIN APC NA KANANAN HUKUMOMIN KANO 44 SUN YI ZAMA NA MUSAMMAN

Shugabannin Jam’iyyar APC na ƙananan hukumomi 44 na Jihar Kano sun gudanar da wani zama na musamman, inda s**a tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi ci gaban jam’iyyar, haɗin kai da kuma ƙarfafa tsarin shugabanci a matakin ƙasa da na jiha.

Zaman ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin ALGON Chairman APC Kano State, Hon. Munzali Abubakar Dambazau, wanda ya jaddada muhimmancin haɗin kai, biyayya da aiki tare domin ƙara wa Jam’iyyar APC ƙarfi a dukkanin ƙananan hukumomin Jihar Kano.

APC Algon Chairman Office
30/08/2026

Ina son ganin Masoya Jagora Engr. Rabiu Musa Kwankwaso  guda 1,000 a cikin mintuna 50! Kwankwasiyya Amana ❤️⚪✊🏾
28/08/2026

Ina son ganin Masoya Jagora Engr. Rabiu Musa Kwankwaso guda 1,000 a cikin mintuna 50! Kwankwasiyya Amana ❤️⚪✊🏾

Address

Maiduguri
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real talk Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share