Umar Tanimu Ayuba ,, Computer man Designer

Umar Tanimu Ayuba ,, Computer man Designer We are design many things

Join Our Page for leaning web design, graphic, and computer networking.
04/01/2022

Join Our Page for leaning web design, graphic, and computer networking.

11/03/2020
04/11/2019

Design By N-sanity technologies

Come and join what you want. Diploma  or degree.For many courses.
20/07/2019

Come and join what you want.
Diploma or degree.
For many courses.

This is Only technology do this Wonderfull beautiful design.
30/05/2019

This is Only technology do this Wonderfull beautiful design.

30/11/2016

Abubuwa* *biyu* *basu *da*
*riba.*
1 Soyayya ba Aure
2 Aure ba soyayya............................
*Abubuwa biyu sukan dasa*
*kauna.*
1 Kyawawan dabi'u
2 Gaskiya............................
*Abubuwa biyu kan* *rusa*
*Abota.*
1 Karya
2 Gulma ko rashin yadda.............................
*Abubuwa*
*biyu kan kara*
*kwarjini.*
1 Rukon amana
2 Ibada.............................
*Abubuwa biyu nasa* *kunci.*
1 Cin mutuncin manya
2 Kazafi.............................
*Abubuwa biyu nasa farin*
*ciki.*
1 Kyautatawa
2 hakuree............................
*Abubuwa biyu nasa*
*kusanci ga Allah.*
1 karatun qur ani
2 bin dokokinsa................,.............
*Abubuwa biyu nasa*
*shedan ya gujeka*
1 Ambaton Allah
2 bujirewa son xuciya.............................
*Abubuwa biyu nasa* *ibada*
*ta karbu*
1 tauheedi
2 ikhlassi.............................
*Abubuwa biyu da Allah*
*Yakeso*
1 Kyautatawa
2 kyakkyawan hali.....,.......................
*Abu biyune yasa na turo*
*sakonnan*
1 kasancewa musulmi
2 son da nakewa
musulunci..........................
*Abu biyu nakeso kayi in ka*
*karanta*
1kayi aiki da shi
2 katura ma abokanka
musulmi

21/05/2015

Pls read this ........
Wata mata tana kiwon mage tun tana amarya har saida takai matar ta fara haihuwa idan zata fita waje
takan bar magenta da jaririnta sadda
zata dawo dakin tana iske magen nan
tana gadin jaririnta.
Wata rana matar taje wanka tabar
mage da babynta dawowar da zatayi saita iske ba baby ba mage sai jini da
nama gunduwa gunduwa . Chan data
duba ahankali saita hango mage tana
lasar jini a bakinta sa

20/03/2015

Our lord! Do'nt punish us if we forget or make mistake; Our lord! Do'nt lay on us a burden as thou didst lay on those before us; Our lord! Do'nt impose upon us that which we have nt the strength to bear and pardon us and grant us protection and have mecy on us thou art our pardon so help Us.
HAPPY JUMU'AT

16/07/2014

Address

Kamba Road Sokoto
Malumfashi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Tanimu Ayuba ,, Computer man Designer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Tanimu Ayuba ,, Computer man Designer:

Share