Tasmeem Collections

Tasmeem Collections Sewing of homemade fashion handbags, souvenir bags,bedsheets/duvets,decorative pillows, kitchen set,

29/11/2025

Hey, lovely mamas! 🌸 Check out these stunnning baby girl dresses made from a gorgeous mix of Ankara, printed crepe, vintage crepe, dull face, satin, and tulle! 💃 The perfect blend of culture and cuteness! 😍
[Tasmeem Collections]

29/10/2025
03/03/2024

https://chat.whatsapp.com/I3hKylYSanR8eub42gxPhr

Assalamu alaikum.
Tasmeem Collections ke gabatar muku da Ramadhan promo, garabasa ne da zaku kwasa wanda zai taimaka muku wajen kwarewa akan dinkuna daban daban in Allah Ya yarda.

Abubuwan da zamu koyar sune:
* Yadda ake awun measurements na yara mata.

* Yadda ake riga 'yar kanti, wato baby dress.

* Yadda ake riga da skirt 'yan kanti.

* Sirrin yankan kwalar high neck, wanda ake cewa bishop collar ko kuma turtleneck collar.

* Yadda ake ruffles da baby net. Zamu nuna muku hanyoyin da ake bi ayi ado dashi a jikin riga.

* Yadda ake kaftan gown ta yara, da tattara da akeyi ta baya.

* Yadda ake gowns ta atamfa kala biyu, tare da hannaye suma kala biyu.

* Yadda ake Malaysian double layer hijab, wato hijab ta yara mai hawa biyu da adon stones a jiki.

* Bayanai akan styles da ake yayi.

Zamu yi amfani da WhatsApp da Telegram

Zamu fara on 6th March in sha Allah.

Maza ku garzayo domin ku ma a fafata da ku ✂️

Reg: 2500
*PROMO: 1000*

ACCOUNT NUMBER:
2252131365
Zenith bank
Alkali Amina Ibrahim

This opportunity comes only once in year. Don't let it slip away. We are glady inviting you to join us on this sewing tr...
02/03/2024

This opportunity comes only once in year. Don't let it slip away. We are glady inviting you to join us on this sewing trip, as a beginner, intermediate or even an expert as experience differs. Different aspects will be taught in sha Allah.

2252131365
Zenith bank
Alkali Amina Ibrahim

Ma sha Allah
27/11/2023

Ma sha Allah

Assalamu alaikum. Kiyi comment da yes idan kina son ki koyi irin wannan baby dress kyauta, zan tura muku WhatsApp group ...
16/11/2023

Assalamu alaikum. Kiyi comment da yes idan kina son ki koyi irin wannan baby dress kyauta, zan tura muku WhatsApp group link da zaku shiga don kuma ayi daku.

Assalamu alaikum. A jiya ne na koyarda yadda zaki dinka irin wannan baby dress din, kyauta a group dina na WhatsApp. Mat...
20/10/2023

Assalamu alaikum. A jiya ne na koyarda yadda zaki dinka irin wannan baby dress din, kyauta a group dina na WhatsApp. Mata deyawa suna amfana. Ke fa me k**e jira da baki shiga group din ba don kema ki karu da wannan ilimin?

JUST FOR LADIES PLEASEAssalamu alaikum sisters. Shin kuna dinki amma kuna fuskantar wasu kalubale 😟 game da yadda akayi ...
04/04/2023

JUST FOR LADIES PLEASE
Assalamu alaikum sisters. Shin kuna dinki amma kuna fuskantar wasu kalubale 😟 game da yadda akayi wasu styles din?🤔 Ina 'yan koyo, har ma da wanda s**a kware?

https://chat.whatsapp.com/H8yUOrwQ1LqGt8IFddnkx5

Kwantar da hankulanku. Muna da WhatsApp group inda muke amsa tambayoyin da ya shafi dinki, tattaunawa akan batutuwa daban daban akan wannan sana'a tamu mai albarka.
Danna link na saman nan don shiga wannan group din kar ki bari a barki a baya.
Sai na ganku 😃

WhatsApp Group Invite

Ki jarraba girki da curry ko masala na First Lady Food & Spices Ki ji yadda girkinki zai canja a yau.
26/10/2022

Ki jarraba girki da curry ko masala na First Lady Food & Spices Ki ji yadda girkinki zai canja a yau.

Address

Manawaji Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tasmeem Collections posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share