07/10/2018
*HAR GARI YA WAYE BANYI SALLAR ASUBAHI BA!!!*
โโโโโโโโโ
*ู
ุฌูุณ ุฎููุงุก ุงูุฑุงุดุฏโูู ูุนูู ู
ููุฌ ุณูู ุงูุตุงูุญูู*
Daga
Majalisin
Khulafa'ir-rashidiin, bisa fahintan magabata na kwarai (salaf)
*::::*
=
Assalamu alaikum Malam Allah ya taimakeeeku yakara muku kwarin gwiwa akan wannan aiki dakuke mana ameen Dan Allah Malam banyi sallar asuba ba hargari yawaye shin zanyi da safe ne ko kuma ya abun yake mlm?
:
*****
:
Wa,alaikumussalam
Malamai har wallafa littafai sukeyi akan hukuncin barin sallah !
Kaman su ibni qayyim
*assalatu wa hukumu taarikaha*
ุงูุตูุงุฉ ู ุญูู
ุชุงุฑููุง
IDan mutum yabar sallah da gangan to bashi ba ramawa har abada, sedai istigfari, idan ko mutum yabarta bada ganganba, se iya ramawa, kaman makara, nankan Annabi yacemar "sanda ya tuna shine lokacinta"
Idanko mutum yabarta da gangan kuma yanan inkarin wajabcinta akansa, kutsawatar dashi, kuce ALLAH yace "
"Kuma kutsayar da sallah kuma kubada zakka" baqara 43
Hakama yazo ahadisin Umar bin kaddab da hadisin ibni umar. Duk imam nawawi yakawosu a farko farkon littafin Arba'unan nawawi, na biyu dana uku
Ciki akwai wajabcin sallah
Sannan kusanar dashi, "TSAKANIN ZAMANKA MUSULMI KO KAFURI BARIN SALLAH'' Idan da kata6a furta kalman shahada
Idan kukamar wa'azi yaqi cigaba da sallah koyanayi amma yanaga ba wajibi bane, tofa kafurci yana iya hawa kansa
Dan haka idan makara kayi, to kana iya yinta ayayinda katashi, ammafa kayi laipi duk dahaka
Idan kuma " baccinoa katsaya yi, ko kallo ko shirmi, kasan kuma zaka makara asuba... To danka tashi rana ta fito, kawai kaje ka wanke idonka, kayi kaci abinci ka dage da istigfari
Wallahu a'alam
*:::::*
=
โก ```MUHAMMAD AUWAL HUSSAIN```
_Abu ja'afar_
________________________________
โฐDate=20-01-1440
=5-10-2018
+2347035269582
+2349033206238
+2348063796175
๐www.facebook.com/khulafaurrashidun
๐ www.khulafau.cf
ุณูุจูุญูุงูููู ุงููููููู
ูู ููุจูุญูู
ูุฏูููุ ุฃุดูููุฏู ุฃูู ููุง ุฅููููู ุฅููุงูู ุฃููุชูุ ุฃุณูุชูุบูููุฑููู ูุฃูุชููุจู ุฅู