02/03/2024
Wasu daga cikin shahararrun mutane a duniya suna Indiya don halartar bikin auren Anant Ambani, ɗan Mukesh Ambani, mutum mafi arziƙi a nahiyar Asiya.
Mawaƙiya Rihanna ta nishaɗantar da baƙin da suke wajen bikin, waɗanda s**a haɗa da Bill Gates da kuma Mark Zuckerberg.