15/02/2025
Gobe ne in sha Allah
Amadadin Hukumar makaranta ta IMAM ASIM INTEGRATED SCHOOL GOMBE (IMAIS) tare da hadin gwuiwa Student in Da'awa (IMASID), suna gayyatan daukacin Iyaye mata zuwa gagarumin lecture da shirya kuma zata gabatar da yardan Allah kamar haka:
RANA: Gobe Lahadi 16/2/2025
LOKACIN: 9:30am
WURI: Harabar makarantar IMAIS.
Mace uwace kuma makaranta ce; idan ka shirya ta da kyau, ka shirya al'umma mai nagarta."