Sheikh halifa Muhammad sunusi sayyadi potiskum

Sheikh halifa Muhammad sunusi sayyadi potiskum Potiskum

Permanently closed.
13/08/2021

Aslm yan uwa happy jumu a

Send a message to learn more

13/08/2021

Ina matukar takaicin yanda wa'azin musulunci ya canja salo daga nasiha zuwa dasisa, mun shagala da sukan junanmu maimakon yiwa juna nasiha, muna tare da maguzawa hausawa shekaru daruruwa amma mun kasa maida su musulmai saboda rashin kyakkyawar da'awa abin takaici a cikin kasa da shekaru dari 'yan mission sun maida su kiristoci, mun kasa fuskantar matsalolin dake damun mu, kullum bamu da aiki sai damuwa da junanmu, kowace kungiya na sukan kungiyar da ba nata ba.

Allah ya fito damu daga cikin wannan duhun kan dake shirin rusa mu, wanda ya hana mu fuskantar matsalolin arewa da musulmin arewa.

~ Sheikh Sani Khalifa Zariya

Happy sallah
21/07/2021

Happy sallah

Address

Yobe Potiskum
Potiskum

Telephone

+2348067397982

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh halifa Muhammad sunusi sayyadi potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh halifa Muhammad sunusi sayyadi potiskum:

Share