Aysharth Umar Faruk

Aysharth Umar Faruk Indai Har Kyau Zaisa Kaso Wani To Dole Kaso Manzon Allah S.a.w, Domin Allah Bai Taɓa Halittar Kyakkyawa Kamarsa Ba [S.a.w]💙.

DAN ALLAH 🤲inason duk wanda yaga posting din nan ya bani shawara koda daya ce🙏
23/07/2026

DAN ALLAH 🤲
inason duk wanda yaga posting din nan ya bani shawara koda daya ce🙏

Goog Night My Love 💕💕💕💕
18/07/2026

Goog Night My Love 💕💕💕💕

Yau jumma'a Allah yabawa kowa nasara a cikin neman shi 🤲🏻
10/07/2026

Yau jumma'a Allah yabawa kowa nasara a cikin neman shi 🤲🏻

08/07/2026
Rana mai kyau tana farawa da zuciya mai godiya. Barka da rana! ☀️❤️❤️
08/07/2026

Rana mai kyau tana farawa da zuciya mai godiya. Barka da rana! ☀️❤️❤️

Indai Har Kyau Zaisa Kaso Wani To Dole Kaso Manzon Allah S.a.w, Domin Allah Bai Taɓa Halittar Kyakkyawa Kamarsa Ba [S.a....
08/07/2026

Indai Har Kyau Zaisa Kaso Wani To Dole Kaso Manzon Allah S.a.w, Domin Allah Bai Taɓa Halittar Kyakkyawa Kamarsa Ba [S.a.w]💙.

Name : Aishat Surname: Umar FarukState : Sokoto Age : 18Genotype : AABlood group : O+Marital status : SingleTribe : Haus...
08/07/2026

Name : Aishat
Surname: Umar Faruk
State : Sokoto
Age : 18
Genotype : AA
Blood group : O+
Marital status : Single
Tribe : Hausa
Body size : Slim
Hight 1.7 ko?
Hubbies: Al-qur'anul kareem

Assalamu Alaikum Barkanku Da Safiya Yan uwana Fatan Kuntashi lpy, Kutayani da addu'a tun jiya kai na ke ciyo🥹
07/07/2026

Assalamu Alaikum Barkanku Da Safiya Yan uwana Fatan Kuntashi lpy, Kutayani da addu'a tun jiya kai na ke ciyo🥹

06/07/2026

Assalamu Alaikum
Yan Uwana Maza Da Mata ina fatan Allah yasa mu wayi gari lpy

Munsha biki ranar assabar lpy fatan Allah yabasu zaman lpy, muma ya nuna mana namu lokaci lpy🤲
06/07/2026

Munsha biki ranar assabar lpy fatan Allah yabasu zaman lpy, muma ya nuna mana namu lokaci lpy🤲

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aysharth Umar Faruk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share