Habibun Ahlulbaity

Habibun Ahlulbaity Labbaika ya husain

Rayuwarmu fansace agareka imamu husain Assalamu Alaika ya aba Abdullah Labbaika ya husain ✊
01/07/2025

Rayuwarmu fansace agareka imamu husain

Assalamu Alaika ya aba Abdullah

Labbaika ya husain ✊

01/07/2025

HALMIN NASIRUN YANSURNA

✊✊✊

Maulana Imam Sadiƙ (A.S) Yana Cewa: "Duk Wanda Yace Yaaa Hussain! To Sautin Ƙiran Zaije Wajen Imam Hussain (A.S) Sai All...
01/07/2025

Maulana Imam Sadiƙ (A.S) Yana Cewa: "Duk Wanda Yace Yaaa Hussain! To Sautin Ƙiran Zaije Wajen Imam Hussain (A.S) Sai Allah (Ta'ala) Ya Tambaye Shi Shin Kasan Wanda Ya Ƙira Ka Ya Hussain?

Sai Imam Hussain (A.S) Yace "Tabbas Nasan Shi Masoyina Ne Wanda Ya Tausaya Min Akan Musibar da ta Same Ni.

Sai Allah (Ta'ala) Yace; "Ya Hussain Ɗauke Shi Ku Tafi Tare Zuwa Aljanna.

Ƴan uwa Me Zaihana Ba Zamu Ɗaga Sauti Mu Ƙira Sunan Imam Hussain (A.S) Cikin Tausayawa Ba.😭

Imam Hussain (A.S) Yana Cewa; Halmin Nasirun Yansurna😭

Labbakha Ya Hussain😭
Labbakha Ya Hussain😭
Labbakha Ya Husaini😭

18/09/2022

RAYUWARMU FANSACE AGAREKA YA
IMAM HUSSAIN💪💪💪

29/07/2022

A ranar gadeer ranar aka kara gane Ali

28/07/2022

Rayuwata fansace ga iyalan ma'aiki

Address

Madunka Area Sokoto
Sokoto
HABIBULLAH

Telephone

+2349139094645

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Habibun Ahlulbaity posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share