11/07/2026
Farashi ya sauka, amma inganci bai sauka ba! 🔥
Idan kana son shiga da za ta ba ka kwarjini ba tare da kashe kuɗi masu yawa ba, wannan ita ce damarka.
Babbarigar nan yanzu ₦100,000 kacal a lokacin PROMO.
Da zarar an rufe PROMO, komai zai koma yadda yake.
📍 Assiddiq Textiles Company, No. 10 Bauchi Road, Sokoto State.
📞 +234 706 122 3985