Hausa Novels

Hausa Novels farin cikinku shine namu.

13/02/2026

Yayin da azumin Ramadana ke kara karatowa, wasu bukatu ne na gaba-gaba a cikin addu'o'inku?

13/02/2026
Wata sabuwa kuma.
13/02/2026

Wata sabuwa kuma.

Waye wanan?
13/02/2026

Waye wanan?

ABUBUWA 13 DA SUKE LALATA AURE. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi da ...
31/01/2025

ABUBUWA 13 DA SUKE LALATA AURE.

1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi da kuma wanda ake kishin a kansa.

2. SA IDO DA BIBIYA. SA ido muguwar sana'a, duk wanda ya sa maka ido, yake bibiyarka, ya ke neman aibinka ko kuskuran ka ko kasawar ka, ko laifinka, wannan ba masoyin ka bane na gaskiya.

3. NUNA FIFIKO DA ISA AKAN JUNA. Nuna fifiko da isa, yana jawo raini, da wulakanci, da rashin ƙimantawa babu kuwa mai son a wulakanta shi, duk sanda ma'aurata, miji ko mata ya raina abokin zamansa, to zama ba zai yiyuba a wannan hali, dole a sami cikas,

5 YAWAN ZARGI. Yawan zargi ba tare da dalili ba, yana rushe kauna, da aminci tsakanin ma'aurata, daganan sai dangantaka ta yi tsami har ya kai ga rushewar aure.

6. CIN AMANAR AURE. Cin amanar aure, daga miji ko mata, yana cikin manyan matsaloli da suke jawo mutuwar aure, da rashin yarda da juna ko da kuwa, mai aikata haka ya tuba.

7. SUKURKUCEWA ALAƘA DA ALLAH. Yawan sabon da kin bin umarnin Allah, na yi na yi bari na bari yana yin tasiri wajan rashin jin dadin zamantakewa ta aure, domin sabon Allah yana cire albarkar aure, da jin daɗin sa, akwai wani cikin ma gabata yana cewa idan muka sabawa Allah ta'ala, muna ganin sakamakon haka a cikin iyalanmu.

8. SON DUNIYA MAI TSANANI.

MUGUN son duniya da rashin ɗaukar aure a matsayin kauna ta gaskiya da amana, ba don neman wani abu ba, yana lalata zaman aure, idan bukata ba ta biya ba.

10. BAYYANA SIRRIN AURE DA KAWAYE KO ABOKAI. Rashin ɓoye sirrin juna tsakanin ma'aurata, yana kawo cikas da taɓarɓarewar aure da sakwarkwacewar sa,

11. ƁANGARAN Ibada. Rashin ilmin addini da rashin kula da ibada musamman salla.

12. Ɓangaran halaye. Munanan halaye da rashin zaman lafiya yana sawa kowa ya gaji da abokin zaman sa har ya zama yana fatan a sami dalilin da zai raba ko mutuwar aure ko mutuwar abokin zaman ɗungurungun.

12.ƁANGARAN SADUWA. Ɓangaran saduwa. Rashin gamsar da juna da rashin ƙwarewar wajan sanin ilmin jima'i yana taka rawa wajan susucewar aure.

13. ƁANGARAN BANBANCIN Ra'ayi. Samun banbancin Ra'ayi na addini ko fahimta, ko siyasa, idan ba a kai zuciya nesa ba yana iya zama ummul abaisan rushewar aure.

04/06/2024

Auren tane ya mutu shine ta dawo gida watan ta ɗaya a gida, s**ayi shawara aje a kwaso kayan ta saboda akwai ragowar kayan lefe da kuma kayan suna da bata ɗinka ba, kar mijin ya kwashe su.

S**a tafi da matar yayanta da kuma addarta domin kwasar kayan, tun a Napep suke ta zagin mijin har s**a iso, yazo ya bude musu gidan s**a fara haɗa kayan kitchen suna masa habaici wai ko cokali baza su bari ba, shi kuma ko ƙala baice musu ba yana tsaye a barandar gidan.

Yaronta ɗan wata 4 yayi barci shine Yayarta tace mata taje ta kwantar dashi, tana shiga ɗakin sai mijin yayi wufff ya shige ya murza key, ya leƙo yace wa yan rakiyar kwasar kaya "Mun gode, zaku iya tafiya, dan na dawo da mata ta ɗakin ta" 😂😂

Matar Yayanta da Yayarta s**ayi cirko cirko ga kaya sun fara zubawa a buhu.

Itama kawai ta leƙosu ta window tana murmushi wai "Ku koma kawai tunda ya mayar dani" 😂

Aka barsu tsamo tsamo kamar wadanda aka watsawa ruwan ƙanƙara 😆

Credit: Sirrin Yamace

Fara Ko Mayya Ce Ko 😏
29/03/2024

Fara Ko Mayya Ce Ko 😏

28/03/2024

Shin zaka iya cizon jariri Akan million 50
😂😂😂😂

Address

Maberar Zailani
Sokoto

Telephone

+2348168898969

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Novels posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share