Gidan dariya zallha

Gidan dariya zallha Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan dariya zallha, Baby & children's clothing store, adamusani45814655@gmail. com, Tilden Fulani.

07/04/2025
MU DAUKI DARASIN RAYUWAWannan da kuke gani kwamandan yakin sojojin Nigeria ne rundina ta 130, sunansa Laftanar Kanar Uma...
02/06/2023

MU DAUKI DARASIN RAYUWA

Wannan da kuke gani kwamandan yakin sojojin Nigeria ne rundina ta 130, sunansa Laftanar Kanar Umar Sani Abdulmajeed, dan jihar Katsina ne karamar hukumar Batsari

Ya taka rawa sosai wajen kwato kauyukan da Boko Haram s**a kwace a yankin Baga na jihar Borno

Idan baku manta ba, watannin baya rundinar Sojin Nigeria ta koreshi daga aiki, saboda an sameshi da laifin aikata Luwadi da kananun sojojin dake aiki karkashinsa, nima nayi rubutu a lokacin

Tsohon Soja Captain Aminu Soja idan ban manta ba kace min ka sanshi tun kana aikin soja, kuma an masa shaida da aikata Luwadi tun yana karamin Officer a gidan Soji, an sha masa nasiha amma yaki bari

Abinda zai baku mamaki jama'a shine, tun lokacin da rundinar sojin Nigeria ta kori Laftanar Kanar Umar Sani Abdulmajeed daga aiki bai komawa garinsa ba, bai sake komawa ga iyalansa da 'yan uwansa ba, kuma sai Allah Ya aiko masa da wata jinya, kusan duk abinda ya mallaka a jinya ya kare, yau juma'a Allah Ya karbi rayuwarsa ya mutu

Harsashin bindigar RPG ne ya keta masa hakarkari kamar yadda zaku gani, ance gubar harsashin ne ya saka masa cutar kansa mai kumbura jiki, bayan da aka koreshi daga aiki sai jinyar ta motsa masa sosai

Abinda zaku tambaya me ya hana wannan Kwamandan Sojoji komawa cikin 'yan uwansa bayan an koreshi daga aiki har ya mutu yau? amsar shine zai kasance kunyar duniya ne ta hanashi komawa gida? to wai dama dan Luwadi yana jin kunya ne?

Wannan babban darasin rayuwa ne 'yan uwa musamman ga 'yan Luwadi, akwai wadanda suna aikata Luwadi don neman matsayi kamar yadda bokayensu suke basu umarni, to amma ba samun duniyar ba, karshen rayuwar shine abin dubawa

Duk da ya kasance dan Luwadi, amma fa yana da kokari wajen taimakon addinin Musulunci da dukiyarsa da kuma karfin aikinsa na Soji kafin a koreshi

Addu'ah na neman gafaran Allah zamu masa ko dai mu yi shiru halinsa ya ceceshi?

Daga Datti Assalafiy

Sabon farashin man fetur a kasar mu.Tabbas Jagaba ya karbi kasa.Sabon farashin litar man fetur a gidajen man GwamnatiKa ...
31/05/2023

Sabon farashin man fetur a kasar mu.

Tabbas Jagaba ya karbi kasa.

Sabon farashin litar man fetur a gidajen man Gwamnati

Ka duba sunan garinku, sai ka duba sabon farashin litar man fetur a gidan man NNPC Mega Stations na Gwamnati.

Allah Ka iyar mana da abunda bazamu iya ba.

31/05/2023
A yammacin yau Talata sabon Gwamnan jihar kano H.E Abba K Yusuf tareda mataimakinsa H.E Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo ya...
31/05/2023

A yammacin yau Talata sabon Gwamnan jihar kano H.E Abba K Yusuf tareda mataimakinsa H.E Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo yayinda s**a halarci babban gidan ruwa na chalawa goje dake yankin Karamar Hukumar kumbotso, domin Kai ziyarar gani da ido, saboda irin matsanancin rashin ruwa daya addabi wannan jiha ta kano mai Albarka.

Yayin shigarsa wannan ziyara nan take yakafa babban kwamiti wanda zai binciki matsalar da wannan gida yake fama da ita tareda alkawarin kawo karshen matsalar ruwa a jihar Kano insha Allah.

DAGA DAURA: Yadda aka shiryawa Maigirma tsohon Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari gagarumar durba a masarautar Dau...
31/05/2023

DAGA DAURA: Yadda aka shiryawa Maigirma tsohon Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari gagarumar durba a masarautar Daura bayan kammala wa’adin mulkin shi na shekara takwas. 30th Mayu 2023,📸Hotuna Sani Maikatanga

Hawan Daba da Maimartaba Sarkin Daura ya shirya wa tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
30/05/2023

Hawan Daba da Maimartaba Sarkin Daura ya shirya wa tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Wasu daga cikin wadanda s**a halarci Durbar da aka shirya don karama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a Daura.Hoto:...
30/05/2023

Wasu daga cikin wadanda s**a halarci Durbar da aka shirya don karama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a Daura.

Hoto: (Twitter)

Abba Gida-gida ya fara ɗaukar matakan binciken gwamnatin GandujeƘarin bayani : https://bbc.in/3WF8X3K
30/05/2023

Abba Gida-gida ya fara É—aukar matakan binciken gwamnatin Ganduje

Ƙarin bayani : https://bbc.in/3WF8X3K

Address

Adamusani45814655@gmail. Com
Tilden Fulani

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan dariya zallha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share