Hanyan TSIRA

Hanyan TSIRA Shafi ne wanda aka Qirkire shi domin isar da Sakon ANNABI (SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA SALLAM). Kuma muna bayar da shawarwari da nasihohi
INSHA ALLAHU.

Mukanyi posting akan Mas'alolin Fiqhu, Muna
karantar da littattafai irinsu Al-Akhdhary, Iziyyah,
Risalah, Umdatul-Ahkam, Bulughul-Maram, etc. Sannan muna Amsa tambayoyin 'Yan uwa
Musulmai akan abinda ya shafi Ibada ko
zamantakewa da sauransu. Duk wannan munayi ne bawai don mun isa ba. Ba
kuma don munfi kowa ba. A'a muna yi ne domin
koyi da hadisin Annabi (saww) wanda yake cewa:
"KU ISAR MIN DA AIKA-NA KODA GWARGWADON AYAH DAYA NE"

25/02/2026

KA GUJI AUREN ƊAYA DAGA CIKIN SU.
👇👇

13/12/2022

Amfanin Nonon Akuya Guda 8 A Jikin Bil Adama

Premium Times ta rawaito cewa hukumar bada shawara akan bunkasa ayyukkan noma na Najeriya NIFAAS ta yi kira ga mutane da su yawaita shan nonon akuya saboda kara lafiyar jiki da yake yi.

Hukumar ta bayyana cewa Nonon Akuya yafi na saniya amfani a jiki.

Amfanin 8 da nonon akuya ke yi a jikin dan Adam sune:...

Karanta Cikakken Bayani: https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2018/06/amfanin-nonon-akuya-guda-8-jikin-bil-adam.html

Asha Karatu Lafiya :)

09/07/2022

Barkanmu da sallah 🐏
TAQABBAL ALLAHU MINNA WA MINKUM!!!

Muhimmacin Dabino Ga Layar JikinmuDabino na dauke da sinadarai na ban mamaki, sinadaran da ke da matukar muhimmanci ko d...
23/04/2022

Muhimmacin Dabino Ga Layar Jikinmu

Dabino na dauke da sinadarai na ban mamaki, sinadaran da ke da matukar muhimmanci ko dai wajen samar da waraka daga wata cuta ko kuma na hana kamuwa da wata cuta.

Wasu daga cikin muhimmacin Dabino sun hada da:

Karanta Cikakken Bayani Anan⏭️ https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2022/04/muhimmacin-dabino-ga-layar-jikinmu.html

Asha karatu lafiya 🤓

Muhimmacin Dabino Ga Layar Jikinmu Wadda Bamu Sani Ba.

Yadda Za’a Rage Kaushin Tafin Kafa🖥️DUNIYAN FASAHA🖥️Akwai abubuwa da dama wadanda s**a kamata a yi domin rage kaushin ka...
02/11/2021

Yadda Za’a Rage Kaushin Tafin Kafa

🖥️DUNIYAN FASAHA🖥️

Akwai abubuwa da dama wadanda s**a kamata a yi domin rage kaushin kafa ko rabuwa da shi baki daya.

Kaushin kafa yana fito wa mutum ne a lokacin sanyi sakamakon abubuwa kamar: Yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi.

Karanta Cikakken Bayani Anan⏭️ https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2021/10/yadda-zaa-rage-kaushin-tafin-kafa.html

Asha karatu lafiya 🤓

Kaushin kafa yana fito wa mutum ne a lokacin sanyi sakamakon abubuwa kamar: Yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi.

Abin da uwargida za ta yi don kyautata mu'amalarta da kishiyarta💻DUNIYAN FASAHA💻Shirin ya yi duba ne kan yadda uwayen gi...
15/08/2021

Abin da uwargida za ta yi don kyautata mu'amalarta da kishiyarta

💻DUNIYAN FASAHA💻

Shirin ya yi duba ne kan yadda uwayen gida za su gyara zamantakewarsu da amarensu ko kishiyoyinsu da sauran mutanen gidansu.

Uwargida ran gida... Uwargida sarautar mata... Uwargida jagorarar gida... Kirarin dai da yawa ba sa lissafuwa.

Mun san cewa kishi halitta ce a jikin kowace mace, amma kuma a ko yaushe a kan so a yi halattcen kishi wanda babu cuta ba cutarwa a cikinsa.

Mafi akasari a gidajen aure a al'ummar Hausawa Musulmai, za a samu cewa akwai mce fiye da ɗaya kamar yadda shari'ar Musulunci ta ba da ikon auren mata har huɗu idan da hali.

Sai dai duk da hakan, mata da yawa su kan samu kansu a yanayi na kishi, daga kan ita uwargidan har kan wacce za a kai a matsa.... Karanta Cikakken Bayani Anan ⏭️ https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2021/08/yadda-uwargida-zata-kyautata-zama-da-kishiya.html

Asha karatu lafiya 🤓

Uwargida ran gida... Uwargida sarautar mata... Uwargida jagorarar gida... Kirarin dai da yawa ba sa lissafuwa.

Amfanin Shan Rake Ga Lafiyar JikiA mafi yawancin lokuta muna shan rakene saboda zakinsa kadai ba tare da sanin amfani da...
31/01/2021

Amfanin Shan Rake Ga Lafiyar Jiki

A mafi yawancin lokuta muna shan rakene saboda zakinsa kadai ba tare da sanin amfani da kuma inganci da ke tattare dashi ba. A hakikanin gaskiya rake na da wasu sanadarai masu yawan gaske wadda ke taimakawa kwarai da gaske wajen inganta lafiyar jikin mu. Rake na kunshe da sanadarai kamar su carbohydrates, da amino acid, bitamin C, calcium da dai sauransu.

Karanta Cikakken Bayani anan ⏭️https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2021/01/amfanin-shan-rake-ga-lafiyar-jiki.html

Asha karatu lafiya 😍

A wannan makon mun taho muku da wasu daga cikin Amfanin Shan Rake Ga Lafiyar Jiki.

Abubuwa Goma (10) Da Ke Haifar Mana Da Ciwon KodaA mafi yawancin lokutan akwai ababe bila adadin da muke aikatawa wadda ...
11/08/2020

Abubuwa Goma (10) Da Ke Haifar Mana Da Ciwon Koda

A mafi yawancin lokutan akwai ababe bila adadin da muke aikatawa wadda hakan ke haifar mana da babbar illa ta gangaren lafiyar mu. Koda a jikunmu yakan iya kasancewa tamkar Carburetor a jikin mashin, mota, jirgi, janarator ko kuma wani launi na karfe makamancin haka.

Suna da matukar amfani ta bangaren lafiya domin suna taimakawa ta hanyar dakatar da datti daga wucewa gaba wadda rashin hakan kan iya haifar da babban matsala. A duniyar mu ta yau mutane da yawa suna fama da matsalar ciwonta wadda ba lalli kowa ne yasan mukaddashin faruwan hakan ba a wasu lokutan kuwa muna sane dasu amma saboda rashin kulawa muna cigaba da aikatawa.

Koma dai ya abun ya kasance insha Allahu yau a Duniyar Fasaha zamu zayyano wasu daga cikin manya-manyan matsaloli dake janyo hakan da kuma yadda zamu kiyaye domin kubutar da kanmu daga kamuwa da ire-iren cututtukannan.

Karanta Cikakken Bayani anan ⏩

Abubuwa Goma (10) Da Ke Haifar Mana Da Ciwon Koda, insha Allahu yau a Duniyar Fasaha zamu zayyano wasu daga cikin manya-manyan matsalolin.

Abinci Kala 15 Da Ke Kara Karfin Kwakwalwa💻DUNIYAN FASAHA💻✍️ BEEBAH WADATAMuna sane da rawar da abinci mai kyau ke takaw...
05/08/2020

Abinci Kala 15 Da Ke Kara Karfin Kwakwalwa

💻DUNIYAN FASAHA💻

✍️ BEEBAH WADATA

Muna sane da rawar da abinci mai kyau ke takawa wajen bunkasa lafiyar jikin mu da inganta ayyukan da gabbobin ke gudanarwa. Amma so da yawa mu kan manta da rawar da wannan abinci ke takawa wajen bawa kwakwalwar mu lafiya da karfin yin aikin ta. Kasancewa kwakwalwa a cikin koshin lafiya a koda yaushe ba karamin mahimmanci yake da shi ba duba da yanda babu sashin jikinmu da zai aikatu ba tare da ita ba.

Wannan Ya sa mujallar Duniyan Fasaha ta kawo muku Abinci kala 10 da ke kara karfin kwakwalwar mu, bugu da kari dukkansu muna da su a gida Nijeriya kuma suna da saukin samu.

Saurari Cikakken Bayani anan 👇👇
https://youtu.be/1fF0poFfyxU

🌅🌅🌅

http://duniyanfasaha.guidetricks.com Abinci Kala 15 Da Ke Kara Karfin Kwakwalwa Muna sane da rawar da abinci mai kyau ke takawa wajen bunkasa lafiyar jikin m...

02/08/2020

SAKON BARKA DA SALLAH GA MAZA DA ΜΑΤΑ.

wannan zauren tana yiwa daukacin al-ummah barka da sallah dafatar Allah yakarbi kyawawan ayyukanmu yakuma sa muna cikin wadanda zasu shaidi wata shekara lafiya.

Shan Ruwa A Matsayin Abu Na Farko Da Safe Na Da Matukan Amfani A JikiMuna Wahalar da kawunan mu musamman a harka da ya s...
21/07/2020

Shan Ruwa A Matsayin Abu Na Farko Da Safe Na Da Matukan Amfani A Jiki

Muna Wahalar da kawunan mu musamman a harka da ya shafa lafiyar jikin mu. Akwai wa su matakai ma su sauki da ya kamata mu dauka domin inganta lafiyar jikin mu. Daya daga cikin abubuawan nan ma su sauki ya hada da shan ruwa ishashe da safe kafin mu karya kumallo. Yin hakan ba wanke ciki kawai ya kai ba, yana rage hadarurruwan cututtuka daban-daban.

Da farko dai, hakan yana wanke cikin bin-Adama, ya kuma taimaka ma ciki musamman wajen tantanci ingantattun sunadarin gina jiki yadda ya kamata. Yana kuma daya daga cikin sirrin abubuawa da ke gyara fata, zaka fatar mutum na sheki domin rowa na wanke duk wani guba da ke gurbata jini.

Shan ruwa yana kuma inganta yadda jikin bin-Adama wajen inganta samun karen sabon jini da jijiyoyi sannan kuma yana taimaka wa wajen rage kiba. Mutun ya tabbata ka da ya ci wani abu bayan ya sha ruwan da safe sai ya dan jima na dan mintuna kadan kafin ya nema abinci. Hakan bai kawo wani matsala a jikin bin-Adama, sai dai ya kara ma mutum lafia da kuzari a jiki.

Yana da kyau mutum ya sha a kalla moda 4 ( kimanin lita 1) a ranar. Idan yin hakan mutum yana ganin ya masa yawa, sai ya farawa da kadan kadan, daga baya sai mutum ya ta kara yawan ruwan ahankali.

https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2018/06/shan-ruwa-matsayin-abu-na-farko-da-safe.html.

Shan Ruwa A Matsayin Abu Na Farko Da Safe Na Da Matukan Amfani A Jiki

31/05/2020

Assalamualaikum Barkanmu da sallah.
Allah kuma shi maimai ta mana. Ameen! Zaku iya samuna Kai tsaye a dandalin sada zumunta na Instagram @ "Real_abbagana"

Address

Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hanyan TSIRA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hanyan TSIRA:

Share