Libasuttaqwa Specia Hand Design

Libasuttaqwa Specia Hand Design Assalamu alikum yan uwa muna farin cikin Sanar da cewa wannan shapin mun kirkire shi ne domin kasuwan

Barkan mu da juma'a aikin mu ne mu kawata shigan kuKu ke da jikin mu ke da kayan da za su kawata shiDon neman Karin baya...
19/02/2021

Barkan mu da juma'a aikin mu ne mu kawata shigan ku
Ku ke da jikin mu ke da kayan da za su kawata shi
Don neman Karin bayani Call/WhatsApp

All are available with affordable price for more information call/WhatsApp
10/02/2021

All are available with affordable price for more information call/WhatsApp

01/01/2021
21/09/2020

Zazzau ta fadi
Sirri ya bude
Alkyabba ta yaye
An jingine masu
Zuciya tai nauyi
Danda ya huta Karaga tayi shafal
An jingine takobi
Rawani ya kwance
Tambura sunyi kurum
Masoya sunyi jum
Algaita ta dushe Wayyo wayyo wayyo
ALLAH kaikasan karatun kurma
ALLAH ka yarda da wakilinka
Ka amshi wakilcinsa
Ka amshi bakuncinsa
Ka masa rahama ALLAH ALLAH yajikan sarki. zazzau dan idrisu autan sambo

Muna alfahari da ku (abokan kasuwanci) zamu ci gaba da kawo muku kaya iri daban-daban Ku da kawai Ku kasance tare da mu ...
13/09/2020

Muna alfahari da ku (abokan kasuwanci) zamu ci gaba da kawo muku kaya iri daban-daban Ku da kawai Ku kasance tare da mu kaima da za aima dinki ba a barka a baya ba zaku iya tuntuban mu ta wannan number 09020354015 Call/WhatsApp

Lallai siyan na gari maida kudi gida ne saboda haka muna maraba da ku
26/08/2020

Lallai siyan na gari maida kudi gida ne saboda haka muna maraba da ku

26/08/2020

Send a message to learn more

Address

62 Anguwan Mallam Sule Kusfa
Zaria

Telephone

09020354015

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Libasuttaqwa Specia Hand Design posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Libasuttaqwa Specia Hand Design:

Share