Yunus yusuf

Yunus yusuf Ina Alfari da Irin tarbiyar da mahaifana suka bani Allah yabamu abun faranta musu🙏

ALHAMDULILLAH Yanzu Yanzu: Babba kotun tarayya ta bada umurnin a saki Sheikh Sani Khalifa Zariya.
20/04/2026

ALHAMDULILLAH
Yanzu Yanzu:
Babba kotun tarayya ta bada umurnin a saki Sheikh Sani Khalifa Zariya.

*KUNDIN AIKIN HAJJI**(Bayanai Akan Yanda Ake Gudanar Da Aikin Hajj Tun Daga Farko Har Karshe)*1. Ma'anar Aikin Hajji da ...
19/04/2026

*KUNDIN AIKIN HAJJI*

*(Bayanai Akan Yanda Ake Gudanar Da Aikin Hajj Tun Daga Farko Har Karshe)*

1. Ma'anar Aikin Hajji da Falalolinsa
2. Sharudan Aikin Hajji
3. Tarihin aikin Hajji tun daga farkon duniya har yanzu, da Ire-Iren Aikin Hajji
4. Niyyan aikin Hajji da Yadda ake Daukan Ihrami
5. Tarihin Dakin Ka'abah ya yadda ake Dawafi da Hukunce-Hukuncensa
6. Tarihin Safa da Marwa, Yadda ake Sa'ayi da Hukunce-Hukuncensa
7. Hawan Arfa, Muzdalifa da Jifan Shaidan
8. Yadda ake Aikin Hajji tun daga farko har karshe (Ifradi, Qirani da Tamattu'i)
9. Ziyara Madina
10. Amsa Tambayoyi akan aikin Hajji da Umrah.

Allah yasa muyi aikin Hajji karbabbe, ya gafarta mana yasa muyi kyakykyawar karshe. Amin

*Daga: Imam Muhammad (Yaseen) Hussaini Imam La'ila Masjid Nasarawo Gombe*

https://fityanumedia.com/profile/audio/sayyadi-muhammad-yaseen-bin-hussain/kundin-aikin-hajji-2c366

15/04/2026
08/04/2026

Lawanyahu idan baka gane Triumph ɗan uwan Trump 😀

06/04/2026

Tsira da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Nagartaccen Mutum (SAW)

05/04/2026

Muhammad Usman Gashua

Gsky daya ce
05/04/2026

Gsky daya ce

Allahu Akbar Allah Mai Girma! Kalli Yanda Wani Makamin Iran Ya Rubuta (Mimun Ha'un Mimun Dhalun) Ma'ana: Muhammadu  (ﷺ) ...
05/04/2026

Allahu Akbar Allah Mai Girma! Kalli Yanda Wani Makamin Iran Ya Rubuta (Mimun Ha'un Mimun Dhalun) Ma'ana: Muhammadu (ﷺ) A Sararin Samaniya Cikin Gajimare A Dedai Lokacin Da S**a Harba Makamin Zuwa Ƙasar Maƙiya Allah Wato: Muzra1la.

Ehh! Tabbas Banyi Mamaki Ba Domin Kwanaki Naga Wani Video Suna Kiran Sunan Annabi Muhammad (ﷺ) Tare Dayi Masa Kirari A Dedai Lokacin Da Suke Harba Makaman.

Ya Allah Ka Ƙarawa Annabi Muhammad (ﷺ) Girma Daraja Da Ɗaukaka Tare Da Alayan Gidansa Tsarkaka, Allah Ka Bawa Ƙasar Iran Nasara Mai Ɗorewa, Allah Ka Ɗorasu Akan Maƙiyansu🙏.

Address

S/magume
Zaria

Telephone

+17063886569

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yunus yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share