Yasir umar

Yasir umar Thank you for contacting Yasir's Exclusive fashion designing Please save my number in other to see my status update.

We are sewing many colors of clothes, like jallabiya, bubbarriga, alkyabba, an so on

We are Sewing in affordable price 🀝🫢

15/07/2025
π˜Ώπ˜Όπ™π˜Όπ™…π˜Ό π™π˜Όπ™ˆπ™π˜Ύπ™€ πŸ’•πŸ“Œβœ…TØPπŸ˜Žβ–ˆβ–€β–ˆ β–ˆβ–‘β–ˆ β–ˆβ–€β–ˆ β–€β–ˆβ–€ β–ˆβ–€β–ˆβ–ˆβ–€β–€ β–ˆβ–€β–ˆ β–ˆβ–„β–ˆ β–‘β–ˆβ–‘ β–ˆβ–„β–ˆβ–‘β—’β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆ β—’β—€πŸ’₯πŸ”₯𝐍𝐄𝐖 ππŽπ’π“β—’β—€β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆβ—€πŸ”₯πŸ’₯𝐍𝐄𝐖 π”ππƒπ€π“π„β–‘β–‘β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆβ—£πŸ’₯πŸ•ππ„π– ππˆπ‚πŸ“·πŸ“·β–‘β–‘...
12/07/2025

π˜Ώπ˜Όπ™π˜Όπ™…π˜Ό π™π˜Όπ™ˆπ™π˜Ύπ™€ πŸ’•πŸ“Œβœ…TØP😎
β–ˆβ–€β–ˆ β–ˆβ–‘β–ˆ β–ˆβ–€β–ˆ β–€β–ˆβ–€ β–ˆβ–€β–ˆ
β–ˆβ–€β–€ β–ˆβ–€β–ˆ β–ˆβ–„β–ˆ β–‘β–ˆβ–‘ β–ˆβ–„β–ˆ
β–‘β—’β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆ β—’β—€πŸ’₯πŸ”₯𝐍𝐄𝐖 ππŽπ’π“
β—’β—€β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆβ—€πŸ”₯πŸ’₯𝐍𝐄𝐖 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄
β–‘β–‘β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆβ—£πŸ’₯πŸ•ππ„π– ππˆπ‚πŸ“·πŸ“·
β–‘β–‘β–ˆβ–‘β–‘β–‘β–ˆ β—₯β—£
β–„β–„β–ˆβ–„β–„β–‘β–ˆ β–‘β–‘prince Yasir umarπŸ’―
πŸ’―πŸ’―π—Ÿπ—²π—΄π—²π—»π˜πŸ’₯YasirπŸŽ‹

New update
06/07/2025

New update

Allah ka ba mu sa'ar rayuwa Allah ka ba mu sa'ar mutuwa Allah ka ma na arxikin da babu talauci bayan shi daukakar da bab...
06/07/2025

Allah ka ba mu sa'ar rayuwa Allah ka ba mu sa'ar mutuwa Allah ka ma na arxikin da babu talauci bayan shi daukakar da babu qasqanci ba shi Allah ka qara ma na lahiya da xaman lahiya Allah ka kare mu da dukkan sharri ka hada mu da alkhaireee ka biya ma na buqatun mu na alkhaireee

Allah ka iya mana Allah ka shige mana gaba a dukkan al'amuran mu don sayyadil sadati s a w

Quncin qabari duhun qabari musiban qabari axabar qabari nauyin qasa Allah ka yaye mana Allah ka haskaka mana Allah ka rahamta mana wa data mana bijahi annabi s a w 😭

Allah ka mana katanqar qarfe da talauci Allah ka mana baxa'ta Allah mun tuba Allah ka yafe mana Dan shugaba ja gaba Dan gata masoyin mu abin qaunar mu s a w πŸ’˜

Ameen ya hayyu ya qayyum 😭

Allahummah bareek πŸ™Œ

πŸ•‹πŸ•ŒπŸ“Ώ

Alhamdulillah ala kullihalin

Address

Majeru
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yasir umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share