Hafsat M Mustapha

Hafsat M Mustapha Fashion Girl I hate love story

Tsarki ya tabbata a gun mahaliccin wannan kyakkyawan yini allah kabamu duk abinda zuciya ke bukata.
11/09/2018

Tsarki ya tabbata a gun mahaliccin wannan kyakkyawan yini allah kabamu duk abinda zuciya ke bukata.

Abokai da kawaye na kune masoya aguri na, kunada kima inajin dadin mu'amula da ku, da shawarwarin ku, kai masha allah da...
10/09/2018

Abokai da kawaye na kune masoya aguri na, kunada kima inajin dadin mu'amula da ku, da shawarwarin ku, kai masha allah da ku, ina fatan allah ya tsare mu daga sharrin dake cikin kowane yini ameen

Acikin amincin allah rahamar allah rufin asirin allah kabamu rayuwa maikyau mai amfani
09/09/2018

Acikin amincin allah rahamar allah rufin asirin allah kabamu rayuwa maikyau mai amfani

Damfara Zuciya ce,,,salsabilatu
07/09/2018

Damfara Zuciya ce,,,
salsabilatu

Hukuma na wulakanci wannan cin mutuncin mata ne
02/09/2018

Hukuma na wulakanci wannan cin mutuncin mata ne

02/09/2018

Aslm masoya barkan ku da tashi yinin yau lfy. wanda yatashi bada itaba allah ka sauya masa

31/08/2018

Please Cauld you vote for this amazing charity, the are gloucestershire's only hopatient hospice.

30/08/2018

Fill In The Blank
Duk namijin da bai iya daukar wanka ba_ _ _

'yan matan yau sunfi ra'ayin rayuwa da_ _ _

so shine_ _ _

30/08/2018

ACIKIN JIKIN 'DAN ADAM MIYAFI KOMAI TSADA ACIKIN JIKIN 'DAN ADAM MIYAFI KOMAI TSADA NE.?

30/08/2018

Miyatti Allah Miyatti Annabijo

Address

Zaria City
Zaria
ZARIA

Telephone

+2348033364012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafsat M Mustapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share