Aisha Jogana

Aisha Jogana Aisha Jogana
This My only Page❤️🤏

Munce Muhammadu Rasulullah 🌹S.A.W🌹
05/03/2026

Munce Muhammadu Rasulullah 🌹S.A.W🌹

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w🤲🏻🕋
25/02/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w🤲🏻🕋

Dan soyayyar ka da annabi ka rubuta S a w ✈️✅ Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta S a w 🕋
16/02/2026

Dan soyayyar ka da annabi ka rubuta S a w ✈️✅ Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta S a w 🕋

Dan Isar darajar fiyayyan halita ka rubuta S a w 🙏🙏😭 Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta 🙏🙏😭 S a w Allah ka Gina ma DUK ...
07/02/2026

Dan Isar darajar fiyayyan halita ka rubuta S a w 🙏🙏😭 Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta 🙏🙏😭 S a w Allah ka Gina ma DUK wanda ya yi share katafarn gida aljanna firdaus albarkacin annabi Muhammadu S a w ✈️🎉🕋

Kanada lokacin Rubuta S.A.W❓Bakomai ne yasakani kuka ba kawai tsananin kaunar Annabi Muhammadu ce🥰♥️🖤🙏
06/02/2026

Kanada lokacin Rubuta S.A.W❓

Bakomai ne yasakani kuka ba kawai tsananin kaunar
Annabi Muhammadu ce🥰♥️🖤🙏

02/02/2026

Gamai bukatan Shiga Group din mu Na Whatsapp Na aje Link din A Comment

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun !!! Allah ya yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da...
02/02/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun !!!

Allah ya yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa.

Rahotanni daga Zaria sun tabbatar da rasuwar tasa bayan bayanai sun bayyana daga mutane da dama na kusa da shi da kuma mazauna yankin.

Marigayin ya shahara wajen wa’azi da koyarwa tsawon shekaru.

Allah Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ta zama makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa da almajiransa hakurin jure wannan babban rashi.



Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Jogana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share