10/10/2021
Tir Da Masu Sukan Taron Mauludi.
Dr Ahmad BUK Malami Daga Malaman Izalah Ne Yai Tir Da 'Yan Uwansa Masu Sukan Mauludin Annabi Muhammadu saw.
A cikin bayaninsa ya nuna cewa a garin sukan Mauludin wasu na neman taba Janabin Annabi Muhammadu saw, har yake cewa shedan na jan su izuwa kokarin fadi magana mara dadi ga Annabi Muhammadu saw.
Wannan shi ne kadan daga abubuwan da Dr Ahmad BUK ya fada.
Ya Allah ka nisanta mu daga taba Janabin Annabi Muhammadu saw.
Arewa Reporters.