Kano legends

Kano legends Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kano legends, Baby & children's clothing store, Kano.

25/10/2023
Innalillahi wa Innah Ilaihirraji'uun ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญWannan fitinar ta shiga har jahar kanoYanzufa Abun yafara wuce tunanin mu๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญWannan...
01/09/2023

Innalillahi wa Innah Ilaihirraji'uun ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Wannan fitinar ta shiga har jahar kano

Yanzufa Abun yafara wuce tunanin mu๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Wannan Matar da kuke Gani Ankama tane a Qaramar hukumar Gezawa A Garin Kakara. Yayin da Tashiga Wani gida Ta sha Jinin Matar Gidan. Cikin Ikon Allah ankamata Yanzu haka tana wajen Tana Ofishin Vijlanti na garin.

Mata sai Akula ba ita kadai ta shigo Gezawa l.g ba. Suna da yawa...

Allah yaqara Tona Musu asiri ๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘

Daga Shafin Mahmud Sabo Garba Tsamiyarkara
Jama'a sai A Kula

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano legends posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share