USMAN LAWAN

USMAN LAWAN Learn, and Stay Informed! world,African,Nigerian politics, leadership, and social issues with a dash of homor also an architect

14/05/2026

SHIN ZAKA IYA ZABAR PETER OBI?

14/05/2026

YAN AREWA RASHIN HADIN KAN MU SHINE YAKE KOMAR DAMU BAYA

  News:Kunga Gwamnan  Jahar   ya ginawa jahar shi  independence electricity ko ?Yanzu tabbas zasu 'kara samun  tax / IGR...
14/05/2026

News:

Kunga Gwamnan Jahar ya ginawa jahar shi independence electricity ko ?

Yanzu tabbas zasu 'kara samun tax / IGR ga kuma jobs opportunities ga matasa, kuma ga 2/4/7 electricity supply a dukkan Jahar Ogun, a cheaper electricity for everyone in Ogun state, including industries.
Abba Kabir Yusuf Abba Hikima

14/05/2026

Ance saurayin da baya bada kudi aurenki yake so yayi
🤔😜💔
Da gaske ne ⁉️

12/05/2026
10/05/2026

Waɗanda s**a aminta ko Obi zai raba Najeriya gida dubu sai sun zaɓe shi su ce labbaika!

10/05/2026

A lokacin Abdullahi Pakistan ana biyan aikin hajji 8.7M
Bayan korar sa daga kujerar, ana biyan 7.5M.
Ina masu cewa ai malamin addinine yafi kowa adalci.?

09/05/2026

Atiku ne “full time" dan takara da yaki ja da baya, shiri da tsarinsa ne mafi girman barazana ga Tinubu.

DA DUMI-DUMI: Jam’iyyar NDC ta ayyana cewa ɗan Kudu ne kaɗai zai samu tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.Hakan na nufi...
09/05/2026

DA DUMI-DUMI: Jam’iyyar NDC ta ayyana cewa ɗan Kudu ne kaɗai zai samu tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.

Hakan na nufin Rabiu Musa Kwankwaso ba zai iya tsayawa takarar Shugaban kasa a jam’iyyar ba.

Me za ku ce?

09/05/2026

Aboki na gaskiya shi ne wanda zai tuna da kai a cikin dare da addu’a, ba sai lokacin buƙata kaɗai ba. 🤍
Kanada irin abokin nan?

09/05/2026

Yawan sakin jiki da mutane yana janyo a raina ka

Mutum mai (class) yafi samun girmamawa 📌
🫆

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USMAN LAWAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to USMAN LAWAN:

Share